-
Kungiyar Da'esh Ce Ta Kai Harin Ta'addancin Tunusiya
Oct 30, 2018 06:20Mahukunta a Tunusiya sun bayyana cewa: Macen da ta kai harin kunan bakin wake a kasar a jiya Litinin 'yar kungiyar ta'addanci ta Da'ish ce.
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Sanar Da Rusa Wata Kungiyar Ta'addanci A Kasar
Oct 22, 2018 12:36Ma'aikatar harkokin cikin gidan Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar rusa wata kungiyar ta'addanci a shiyar yammacin kasar ta Tunusiya.
-
Kasashen Masar Da Tunusiya Da Aljeriya Za Su Yi Zama Kan Kasar Libiya
Oct 09, 2018 19:05Ministan harakokin wajen kasar Aljeriya ya ce nan ba da jimawa ba kasashen Masar da Tunusiya gami da kasarsa za su gudanar da zama kan rikicin kasar Libiya a birnin Alkahira.
-
Tsohon Shugaban Kasar Tunusiya Ya Yi Gargadi Kan Mummunan Makomar Kasashen Larabawa
Oct 05, 2018 18:05Tsohon shugaban kasar Tunusiya ya yi gargadin cewa: Kasashen Larabawa sun kama hanyar rusa kansu sakamakon rashin kula da lura na gwamnatocin kasashen.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Tarwatsa Wani Gungun Mutane Masu Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci
Oct 02, 2018 19:00Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kame wani gungun mutane da suke goyon bayan ayyukan ta'addanci a Siriya ta hanyar aikewa da kudade ga kungiyoyin 'yan ta'adda da suke kasar.
-
Tunisiya:Za A Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Lokacin Da Aka Tsaida
Sep 27, 2018 12:52shugaban kasar Tunisiya ya ce duk da mawuyacin halin da kasar take ciki, za a gudanar da zaben shugaban kasa a shekarar 2019 kamar yadda aka tsaida.
-
Dambaruwar Siyasa Tana Kara Yin Kamari A Tsakanin 'Yan Jam'iyya Mai Mulki A Kasar Tunusiya
Sep 17, 2018 07:43Shugaban Majalisar Zartarwar Jam'iyyar Nidaa mai mulki a Tunusiya ya bukaci fira ministan kasar da ya yi murabus daga kan mukaminsa.
-
An Kai Hari Ta Sama Kan 'Yan Ta'adda A Yammacin Tunusiya
Sep 01, 2018 19:08Ma'aikatar tsaron Tunusiya ta sanar da kai hari ta sama kan kungiyoyin 'yan ta'adda a tsibirin Magilah na jahar Kasrin dake yammacin kasar.
-
Tunisiya: Jam'iyyar Nahdha Bata Yarda Da Dage Lokacin Zabe Ba
Aug 31, 2018 18:56Jam'iyyar ta masu kishin musulunci ta ce ba ta yarda da a dage lokacin zaben shugaban kasa ba da za a yi a shekara mai zuwa
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Kori Ministan Makamashin Kasar Kan Zargin Cin Hanci Da Rashawa
Aug 31, 2018 12:58Fira ministan Tunusiya ya sallami ministan makamashin kasar tare da wasu manyan jami'ai hudu a ma'aikatar daga aiki kan zargin cin hanci da rashawa.