-
An Bukaci MDD Ta Ceto Rayuwar 'Yar Rajin Kare Hakin Bil-Adama Ta Saudiya
Aug 30, 2018 12:25Wasu kungiyoyin farar hula na kasar Tunusiya sun bukacin majalisar dinkin Duniya da ta hana mahukuntan saudiyar zartar da hukuncin kisa kan Matan nan mai rajin kare hakin bil-adama a kasar
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allawadai Da Rufe Kofar Shiga Kasar Libya Daga Kasar Tunisiya
Aug 28, 2018 19:07Mutanen garin Ben Gardane na kan iyakar kasar Libya da Tunisiya sun gudanar da zanga zangar rashin amincewarsu da rufe kofar kan iyakar kasar da kasar Libya da ke garin.
-
Jam'iyyar ٍEnnahda Ta Tunusiya Ta Jaddada Sharuddinta Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Kasar
Aug 27, 2018 12:25Shugaban Majalisar Shawara ta jam'iyyar Ennahda ta kasar Tunusiya ya jaddada cewa; Sharadin jam'iyyarsu na ci gaba da gudanar da aiki da fira ministan kasar shi ne dole ne a gudanar da garambawul a Majalisar Ministocin Kasar.
-
Kwale-Kwalen Bakin Haure Ya Nutse Kusa Da Gabar Ruwa A Kasar Tunisia Mutum 5 Sun Mutu
Aug 23, 2018 18:59Jami'an tsaro na bakin ruwa a kasar Tunisia sun bada sanarwan gano gawakin mutane 5 wadanda kwale-kwalensu ya nutse a kokarinsu na tsallakawa zuwa tsibirin Lampedusa na kasar Italia.
-
An Hana Jirgin "Yan Sahayoniya Shiga Cikin Iyaka Tunisiya Ta Ruwa
Aug 17, 2018 18:58Radiyon Shams FM na kasar Tunisiya ya ce; Wasu masu fafutuka ne su ka hana jirgin ruwan 'yan sahayoniya na Cornilos yada zango a tashar jiragen ruwa ta Radas
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Hana Jirgin Ruwan H.K.Isra'ila Shiga Tashar Jirgin Ruwan Kasarta
Aug 17, 2018 12:14Kungiyar kasa da kasa mai fafatukar ganin an yanke duk wata alaka da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a duniya ta "BDS" a takaiceta sanar da cewa: Gwamnatin Tunusiya ta hana jirgin ruwan haramtacciyar kasar Isra'ila shiga cikin tashar jirgin ruwan kasar.
-
Al'ummar Tunisiya Sun Gudabar Da Zanga-Zangar A Gaban Ofishin Jakadancin Saudiya
Aug 14, 2018 13:23Wasu daga cikin al'ummar kasar Tunisiya sun gudanar da jerin gwano zuwa ofishin jakadancin Saudiya dake birin Tunis domin nuna rashin amincewarsu kan hana visa
-
Tunisia: An Gano Gungun Wasu Mutane Masu Safarar 'Yan Ta'adda Zuwa Turai
Aug 04, 2018 19:08Jami'an tsaron kasar Tunisia sun gano gungun wasu mutane masu safarar 'yan ta'adda daga kasar zuwa nahiyar turai.
-
Majalisar Dokokin Tunusiya Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Sabon Ministan Cikin Gidan Kasar
Jul 29, 2018 19:07Majalisar Dokokin Tunusiya ta kada kuri'ar amincewa da sabon ministan harkokin cikin gidan kasar da fira ministan Youssef Shahed ya gabatar mata.
-
Tunusia : Jam'iyyar Annahdha Na Goyon Bayan Gwamnatin Shahid
Jul 29, 2018 11:52Shugaban jam'iyyar Annahdha ta kasar Tunisia ya ce baya goyon bayan wargaza gwamnatin firai minista Yusuf Shahid don murabus dinsa zai kara yawan matsalolin kasar.