-
An Kama 'Yan Ta'adda Da Dama A Tsakanin Iyakokin Aljeriya Da Tunisiya
Jul 28, 2018 08:29Ma'aikatar tsaron Aljeriya ce ta sanar da kame 'yan ta'addar akan iyakarta da kasar Tunisiya
-
An Kama Yan Ta'adda Da Dama A Kan Iyakar Kasar Algeria Da Tunisia
Jul 27, 2018 19:17Ministan tsaron kasar Algeria ya bayyana cewa jami'an sojojin kasar tare da hadin kai da tokororinsu na kasar Tunisia sun sami nasarar kama wasu yan ta'adda a kan iyakokin kasashen biyu.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Bayyana Rashin Amincewarsa Da Bukatar Yin Murabus
Jul 25, 2018 19:30Fira ministan kasar Tunusiya ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar shugaban kasar ta neman ya yi murabus daga kan mukaminsa.
-
Wani KwaleKwale Dauke Da Bakin Haure Ya Rasa na Yi A Tsakiyar Teku A Kasar Tunisia
Jul 24, 2018 06:33Kungiyar Hilal Ahmar ko Red Croos ta kasa da kasa ta bada sanarwan cewa wani kwalekwale dauke da bakin haure kimani 40 ya rasa na yi a bakin tekun Medeteranian kusa da gabar kasar Tunisa.
-
Shugaban Tunusiya Ya Jadadda Shirin Kasarsa Na Farfado Da Harkar Tattalin Arzikinta
Jul 23, 2018 18:57Shugaban kasar Tunusiya ya jaddada aniyar kasarsa ta ci gaba da farfado da harkar siyasa da bunkasa tattalin arzikinta.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Ta Bukaci A Kasashen Duniya Su Mutunta Jagorancin Mutanen Libya
Jul 18, 2018 12:05Ministan harkokin wajen kasar Tunisia Khamis Jahinawi ya bukaci kasashen duniya su mutunta jagorancin mutanen kasar Libya a kasarsu.
-
Manyan Jami'an Gwamnatin Tunusiya Sun Gudanar Da Zaman Taro Kan Makomar Gwamnatin Kasar
Jul 17, 2018 19:06Manyan jami'an gwamnatin Tunusiya da shugabannin kungiyoyi da na jam'iyyun siyasa sun gudanar da zaman taro da shugaban kasar kan batun makomar gwamnatin fira minista Yusuf Asshahid.
-
Ministan Kare Hakkin Bil'adama Na Kasar Tunisia Ya Yi Murabus.
Jul 15, 2018 07:04Ministan kare hakkin bil'adama na kasar Tunisia Mahdi bin Garbiyya ya ajiye mukaminsa tare da nuna damuwarsa kan yadda ake tafiyar da harkokin gwamnati a kasar.
-
Za'a Fara Sauraron Shari'ar Wadanda Suka Kashe Mutane A Juyin Juya Halin Tunusiya
Jul 14, 2018 06:28Za'a fara sauraron shari'ar wadanda suka kashe mutanen kasar Tunisia a lokacinda suke juyin juya halin kifar da gwamnatin kama karya ta tsohon shugaban kasar Zainul abidina bin Ali a shekara ta 2011.
-
Sojojin Aljeriya Sun Fara Kai Gagarumin Hari Akan Iyaka Da Kasar Tunisiya
Jul 12, 2018 06:40Bayan harin ta'addancin da aka kai a yankin Jandubah, sojojin Aljeriya sun fara kai gagarumin hari aka iyaka da Tunisiya domin farautar 'yan ta'adda