-
Gwamnatin Kasar Tunisia Ta Ce Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Kasar Zai Dauki Lokaci
Jul 11, 2018 07:01Friministan kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatinsa zata dau fansa kan kissan da yan ta'adda suka yiwa jami'an tsaron kasar masu tsaron kan iyakokin kasar a kwanakin da suka gabata.
-
Kungiyar Al'qa'ida Ta Dauki Nauyin Kai Hari A Kasar Tunisiya
Jul 09, 2018 11:58Jaridar al-kudsu al-arabi ta ambato rundunar da take kiran kanta Uqbatu Bin Nafiu mai alaka da al-qa'ida tana cewa ita ce ta kashe sojojin kasar a jiya lahadi
-
Tunisia : Harin Ta'addanci Ya Kashe Jami'an Tsaro 6
Jul 08, 2018 16:18Hukumomi a Tunusiya sun ce an kashe wasu jami'an tsaron kasar shida a wani harin ta'addanci da aka kai masu a yankin arewa maso yammacin kasar a wannan Lahadin.
-
Shugaba Rouhani Ya Aike Da Sako Zuwa Takwaransa Na Tunusiya.
Jul 05, 2018 06:41A yayin ganawarsa da Shugaban kasar Tunusiya Al-Baji Qa'ed al-Sabsi, mataimakin Ministan harakokin wajen Iran kan harakokin siyasa ya meka maka sakon Shugaba Hasan Rouhani
-
Malaman Makarantu Sun Shiga Yajin Aiki A Tunusiya Saboda Sanya Sunan Isra'ila A Cikin Jerin Kasashe
Jul 04, 2018 06:42Malaman makarantun boko a Tunusiya sun shiga yajin aiki domin nuna rashin amincewarsu da sanya sunan haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin jerin halattattun kasashen duniya a takardar jarabawar daliban kasar.
-
Libiya Ta Yi Barazanar Rufe Iyakarta Da Tunisia
Jun 24, 2018 15:21Mahukuntan Libiya sun yi barazanar rufe iyakar kasar da Tunisia, muddun dai ci gaba da cin zarafin matafiyan kasar a Tunisia ya ci gaba.
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Karyata Zargin Cewa Ana Shirya Makarkashiyar Juyin Mulki A Kasar
Jun 22, 2018 06:45Ministan tsaron Tunusiya ya bayyana cewa: Batun cewa ana shirya makarkashiyar juyin mulki a Tunusiya, kokari ne na cusa tsoro da firgita a zukatan al'ummar kasar.
-
Kungiyar Limaman Juma'a A Tunusiya Ta Bukaci Al'ummar Kasar Su Dakatar Da Zuwa Aikin Hajjin Bana
Jun 22, 2018 06:29Kungiyar limaman Juma'ar Tunusiya ta zargi mahukuntan Saudiyya da yin amfani da kudaden da suke samu a lokacin aikin hajji wajen daukan matakan wuce gona da iri kan al'ummun kasashen musulmi.
-
Rasha 2018: Kasashen Afirka Na Ci Gaba Da Shan Kashi A Gasar Cin Kofin Duniya
Jun 19, 2018 05:50A ci gaba da wasan kwallon kafa na duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kasar Tunusiya ta shigo sahun sauran takwarorinta na nahiyar Afirka da suka sha kashi a gasar bayan da kungiyar kwallon kafa ta Ingila ta doke ta da ci 2-1.
-
Wata Kafar Labaran Tunusiya Ta Ce Saudiyya Na Kokarin Juyin Mulki A Kasar Ta Tunusiya
Jun 12, 2018 12:25Wata kafar watsa labaran Tunusiya ta fallasa makircin masarautar Saudiyya na kokarin sake dawo da hambararren shugaban kasar dan kama karya kan karagar shugabancin Tunusiya.