-
An Kori Ministan Cikin Gidan Tunisia
Jun 07, 2018 05:46A Tunisia, an kori ministan cikin gidan kasar, Lotfi Brahem, daga gwamnati.
-
An Ceto Bakin Haure 67 A Gabar Ruwan Tunusiya
Jun 04, 2018 06:27Ma'aikatar tsaron kasar Tunusiya ta sanar da cewa jami'an tsaron ruwan kasar sun ceto bakin haure 76 a gabar ruwan kudancin kasar.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Dauki Alkawarin Gudanar Da Gyare-Gyare A Kasarsa
May 30, 2018 19:37Fira ministan Tunusiya ya ce: Tabbas gwamnatinsa tana fuskantar matsaloli a fagen gudanar da ayyukanta sakamakon haka dole ne ya dauki matakin gudanar da gyare-gyare da nufin bunkasa ci gaban kasar.
-
Jam'iyyar Al-Nahdha Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi Na Kasar Tunusia
May 07, 2018 11:10Jam'iyyar Al-Nahda ta masu kishin addini a kasar Tunusiya ta lashe zaben kananan hukumomi da aka gudanar a kasar a jiya Lahadi lamarin da ke nuni da matsayin da take da shi a siyasar kasar.
-
Karon Farko, Sojoji Da 'Yan Sanda Na Zabe A Tunisia
Apr 29, 2018 14:17A karon farko 'yan sanda da sojoji a Tunisia na kada kuri'a a tarihin kasar, a yayin zaben farko na wakilan kananan hukumomi tun bayan boren 2011.
-
Jam'iyyar Al-Nahdah Ta Kasar Tunisia Ta Gargadi Wadanda Suke Son Dawo Da Mulkin Danniya A Kasar
Apr 29, 2018 12:10Shugaban Jam'iyyar Annahdah ta kasar Tunisia ya yi gargadi ga wadanda suke son dawo da mulkin danniya a kasar kan cewa ba zasu amince da hakan ba.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Tunisia Zasu Yi Zabe A Karon Farko Tun Bayan Samun 'Yencin Kai
Apr 17, 2018 19:10Jami'an tsaro a kasar Tunisia, wadanda suka hada da sojoji da kuma 'yansanda zasu kada kuri'unsu a karon farko tun bayan samun 'yencin kasar a shekara 1956.
-
Tunisiya: An Sake Mayar Da Batun Jami'an GwamtinTsohon Shugaban Kasa Bin Ali A Gaban Kotu
Apr 15, 2018 11:10Kamfanin dillancin labarun faransa ya amabato hukumar da ke kula da bincike ta'annatin da aka yi a kasar a zamanin Zainul Abidin Bin Ali na cewa; Za a sake bude shari'ar mutane 47 na tsohuwar gwamnatin
-
Dakarun Kasar Tunusiya Sun Yi Arangama Da 'Yan Wata Kungiyar Ta'addanci A Kasar
Apr 11, 2018 17:31Ma'aikatar tsaron kasar Tunusiya ta sanar da cewa dakarun sojin kasar sun yi arangama da 'yan wata kungiyar ta'addanci da ke gudanar da ayyukanta a yankuna masu duwatsu da ke yammacin kasar.
-
Shugaban Kasar Tunusiya Ya Ce: Tunusiya Tana da Cikakken Yancin Kai
Apr 07, 2018 06:28Shugaban kasar Tunusiya ya bayyana cewa: Duk da matsalolin da Tunusiya take fuskanta gami da matsin lamba a wasu bangarori amma kasar tana da cikakken yancin kai.