Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tunusiya

  • An Hana 'Yan Wasan Isra'ila Shiga Kasar Tunusiya

    An Hana 'Yan Wasan Isra'ila Shiga Kasar Tunusiya

    Apr 06, 2018 06:28

    Wata Kotu a Tunusiya ta haramtawa 'yan wasan Haramtacciyar kasar Isra'ila shiga kasar don halartar wasan Taekwondo.

  • Jam'iyyar Annahadha Ta Tunusiya Bata Goyon Bayan Rusa Gwamnatin Kasar

    Jam'iyyar Annahadha Ta Tunusiya Bata Goyon Bayan Rusa Gwamnatin Kasar

    Mar 18, 2018 06:33

    Shugaban Majalisar Shawara ta Jam'iyyar Annahadha ta kasar Tunusiya ya fitar da sanarwar cewa; Jam'iyyarsu bata goyon bayan shirin rusa gwamnatin da fira minista Yusuf Shahid ke jagoranta a kasar.

  • An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 7 A Tunusiya

    An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 7 A Tunusiya

    Mar 07, 2018 05:47

    Gwamnatin Tunusiya ta tsawaita da watanni bakwai dokar ta baki a fadin kasar.

  • An Zabi Birnin Tunis Na Kasar Tunusiya A Matsayin Cibiyar Matan Kasashen Larabawa

    An Zabi Birnin Tunis Na Kasar Tunusiya A Matsayin Cibiyar Matan Kasashen Larabawa

    Mar 04, 2018 12:16

    Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta Arab League ta sanar da zaben birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunusiya a matsayin Cibiyar Mata a shekara ta 2018 da kuma 2019.

  • Al'ummar Tunusiya Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kiyayya Ga H.K.Isra'ila

    Al'ummar Tunusiya Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kiyayya Ga H.K.Isra'ila

    Feb 19, 2018 18:15

    Al'ummar Tunusiya suna ci gaba da gudanar da zanga-zangar neman kafa dokar da zata haramta kulla duk wata alakar jakadanci tsakanin kasar ta Tunusiya da Haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Jami'an Tsaro Sun Cafke Wasu Manyan 'Yan Ta'adda A Kasar Tunisia

    Jami'an Tsaro Sun Cafke Wasu Manyan 'Yan Ta'adda A Kasar Tunisia

    Feb 13, 2018 06:40

    Ma’aikatar harkokin cikin gida a Tunisia ta sanar da kame wasu ‘yan ta’adda masu maukar hadari su 5 a garin Dar Dima da ke cikin gundumar Jandawiyyah.

  • An Yabawa Sojojin Kasar Siriya Kan Kakkabo Jirgin Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila

    An Yabawa Sojojin Kasar Siriya Kan Kakkabo Jirgin Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila

    Feb 10, 2018 19:20

    Jam'iyyar "Tunisian Peoples Party" ta kasar Tunisia ta jinjinawa sojojin kasar Siria kan kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila kirar kasar Amurka samfurin F16 a safiyar yau asabar.

  • Ziyarar Shugaban Kasar Faransa A Tunusiya

    Ziyarar Shugaban Kasar Faransa A Tunusiya

    Jan 31, 2018 18:17

    Shugaban kasar Faransa ya fara ziyarar aiki a Tunusiya a daidai lokacin da kasar ke fuskantar zanga-zangar adawa da gwamnati sanadiyar matsin tattalin arziki.

  • Tunisiya: Sabuwar Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Ta Sake Barkewa

    Tunisiya: Sabuwar Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Ta Sake Barkewa

    Jan 22, 2018 06:19

    A jiya lahadi a garin al-mutawalli mutane sun rufe tituna tare da kona tayoyi, suna masu kira da a samar musu da aikin yi.

  • An Kama Mutane Kimani 900 Tun Bayan Fara Rikici A Cikin Kwanakin ِِDa Suka Gabata A Kasar Tunisia

    An Kama Mutane Kimani 900 Tun Bayan Fara Rikici A Cikin Kwanakin ِِDa Suka Gabata A Kasar Tunisia

    Jan 16, 2018 06:23

    Ma'aikatar cikin gida ta kasar Tunisia ta bayyana cewa ya zuwa yanzu ta kama mutane kimani 900 saboda ci gaba da zanga-zangar da suke yi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS