Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tunusiya

  • Rikici Ya Sake Barkewa A Tunusiya Bayan Kwanaki Biyu Na Zaman Lafiya

    Rikici Ya Sake Barkewa A Tunusiya Bayan Kwanaki Biyu Na Zaman Lafiya

    Jan 15, 2018 05:54

    Mummunar zanga-zanga ta sake barkewa a wasu yankuna na birnin Tunis, babban birnin kasar Tunusiya da wasu garuruwa na kasar bayan lafawar zanga-zangar ta kwanaki biyu da al'ummar kasar suke yi don nuna adawarsu da matakan tattalin arziki da gwamnatin kasar ta dauka.

  • Shugaban Tunisiya Ya Gana Da Shugabanin Siyasa Kan Halin Da Kasar Ciki

    Shugaban Tunisiya Ya Gana Da Shugabanin Siyasa Kan Halin Da Kasar Ciki

    Jan 14, 2018 06:28

    Shugaban kasar Tunisiya Beji Caid Essebsi ya tattaunawa dashugabanin jam'iyun siyasa da kungiyoyin fararen hula a wani mataki na kwantar da zanga-zangar adawa da tsarin gwamnati.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Akan Halin Da Kasar Tunisiya Take Ciki

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Akan Halin Da Kasar Tunisiya Take Ciki

    Jan 13, 2018 12:23

    Ofishin kare hakkin bil'adama na MDD ne ya bayyana damuwa akan adadin masu Zanga-zangar tsadar rayuwa da aka kama

  • A Tunisia Ana Tsare Mutane Fiye Da 600 Sanadiyyar Tashe-Tashen Hankula Na Baya -Bayan nan

    A Tunisia Ana Tsare Mutane Fiye Da 600 Sanadiyyar Tashe-Tashen Hankula Na Baya -Bayan nan

    Jan 12, 2018 06:34

    Ma'aikatar cikin gida na kasar Tunisia ta bayyana cewa tana tsare da mutane kimani 600 sanadiyar zanga-zangar kin gwamnatin kasar.

  • Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kame Mutane Masu Yawa Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Kasar

    Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kame Mutane Masu Yawa Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Kasar

    Jan 11, 2018 18:57

    Jami'an tsaron gwamnatin Tunusiya suna ci gaba da dauki ba dadi da jama'ar da suke fitowa zanga-zangar dare domin nuna rashin amincewarsu da tsadar rayuwa a kasar lamarin da ya kara yawan mutanen da aka kama.

  • Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati A Tunusiya

    Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati A Tunusiya

    Jan 10, 2018 06:25

    Al'ummar birnin Tunus na ci gaba da zanga-zangar neman gwamnati ta janye kudirin da ta dauka a game da tsarin tattalin arzikin kasar.

  • Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Tsadar Rayuwa A Kasar Tunusiya Ta Lashe Ran Mutum Guda

    Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Tsadar Rayuwa A Kasar Tunusiya Ta Lashe Ran Mutum Guda

    Jan 09, 2018 06:38

    A ci gaba da zanga-zangar da al'ummar Tunusiya ke gudanarwa kan nuna rashin amincewarsu da tsadar rayuwa a kasar, daya daga cikin masu zanga-zangar ya rasa ransa a jiya Litinin.

  • Mutanen Tunisia Suna Son A Dauki Maida Hulda Da HKI A Matsayin Laifi

    Mutanen Tunisia Suna Son A Dauki Maida Hulda Da HKI A Matsayin Laifi

    Jan 01, 2018 11:47

    Mutane da kuma kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da dama a kasar Tunisia suna kokarin ganin an dauki duk wata maida hulda da HKI ya zama laifi ne a kasar.

  • Gwamnatin Kasar Tunisia Tana Goyon Bayan Al-ummar Palasdinu

    Gwamnatin Kasar Tunisia Tana Goyon Bayan Al-ummar Palasdinu

    Dec 26, 2017 19:17

    Ministan harkokin wajen kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa ba za ta taba rabuwa da al-ummar Palasdinu ba.

  • Gwamnatin Tunusiya Ta Hana Jiragen Saman Hadaddiyar Daular Larabawa Sauka A Cikin Kasarta

    Gwamnatin Tunusiya Ta Hana Jiragen Saman Hadaddiyar Daular Larabawa Sauka A Cikin Kasarta

    Dec 25, 2017 06:45

    Ma'aikatar Sufuri ta Tunusiya ta sanar da umurnin hana jiragen saman kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta Emirate air lines sauka a cikin kasar ta Tunusiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS