Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tunusiya

  • Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Tarwatsa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda A Kasar

    Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Tarwatsa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda A Kasar

    Dec 23, 2017 05:22

    Ma'aikatar cikin gidan kasar Tunusiya ta sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar tarwatsa wata kungiyar 'yan ta'adda ta mutane 9 larduna "Susa" da "Al-Qirawan" da kuma "Manuba" da ke kasar.

  • 'Yan Majalisar Tunusiya Sun Soki Sanarwar Bayan Taron Kungiyar Larabawa Kan Hizbullah

    'Yan Majalisar Tunusiya Sun Soki Sanarwar Bayan Taron Kungiyar Larabawa Kan Hizbullah

    Nov 24, 2017 05:15

    Wani adadi mai yawa na 'yan majalisar dokokin kasar Tunusiya sun yi Allah wadai da sanarwar bayan taron kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa kan kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon suna masu kiran gwamnatin kasar da ta janye amincewar da ta yi da sanarwar.

  • Kungiyar Ma'aikatan Tunusiya Ta Soki Kungiyar Kasashen Larabawa

    Kungiyar Ma'aikatan Tunusiya Ta Soki Kungiyar Kasashen Larabawa

    Nov 22, 2017 11:24

    Babban saktaren kungiyar ma'aikatan tunusiya ta soki kungiyar kasashen larabawa a game da matakin da ta dauka a kan kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon.

  • An Yi Gargadi Kan Hatsarin Komawar 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kasashen Arewacin Afrika

    An Yi Gargadi Kan Hatsarin Komawar 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kasashen Arewacin Afrika

    Nov 16, 2017 17:36

    Ministocin harkokin wajen kasashen Aljeriya, Masar da Tunusiya sun yi gargadi kan hatsarin komawar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kasashensu da suke nahiyar arewacin Afrika.

  • An Zabi Sabon Shugaban Hukumar Zabe Na Kasar Tunisia

    An Zabi Sabon Shugaban Hukumar Zabe Na Kasar Tunisia

    Nov 15, 2017 12:19

    Majalisar dokokin kasar Tunisia ta zabi dan takatar neman shugabancin hukumar zaben mai zaman kanta na kasar, kuma dan jam'iyyar mai mulki ta Nida a matsayin sabon shugaban hukumar zaben.

  • Tunisiya : Jam'iyyar Jamhuriya Ta Fice Daga Gwamnatin Hadin Kan Kasa

    Tunisiya : Jam'iyyar Jamhuriya Ta Fice Daga Gwamnatin Hadin Kan Kasa

    Nov 06, 2017 18:55

    Jam'iyyar Jamhuriya ta kasar Tunisia wacce kuma ta dade tana cikin gwamnatin hadin kan kasa na kasar ta fice daga gwamnatin a yau Litinin .

  • Yan Sandan Tunusiya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Kariya A Karkashin Dokar Kasar

    Yan Sandan Tunusiya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Kariya A Karkashin Dokar Kasar

    Nov 04, 2017 19:30

    Yan sanda a sassa daban daban na kasar Tunusiya sun gudanar da zanga-zanga suna neman Majalisar Dokokin Kasar ta amince da daftarin kudurin da aka gabatar mata na bai wa jami'an tsaron kasar kariya domin kare su daga ayyukan ta'addanci.

  • Wata Kotu A Tunisia Ta Yanke Hukuncin Dauri Kan Tsohon Jakadan Kasar A Murocco

    Wata Kotu A Tunisia Ta Yanke Hukuncin Dauri Kan Tsohon Jakadan Kasar A Murocco

    Nov 04, 2017 06:31

    Wata kotun bincike a kasar Tunisia ta yanke hukuncin dauri kan jakadan kasar mai ci a kasar Morocco saboda laifin cin amanar kasarsa

  • Harin Ta'addanci Ya Hallaka Dan Sandan Tunusiya.

    Harin Ta'addanci Ya Hallaka Dan Sandan Tunusiya.

    Nov 02, 2017 18:18

    Ma'aikatar cikin gidan tunusiya ta sanar da mutuwar daya daga cikin jami'an 'yan sandar biyu da 'yan ta'adda suka kaiwa hari a gaban majalisar dokokin kasar.

  • Gwamnatin Tunusiya Ta Kirayi Jakadarta Da Ke Kasar Moroko

    Gwamnatin Tunusiya Ta Kirayi Jakadarta Da Ke Kasar Moroko

    Nov 02, 2017 06:18

    Gwamnatin Tunusiya ta bada sa'o'i 48 ga jakadarta da ke kasar Moroko kan ya dawo gida.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS