-
Tunisia Tana Goyon Bayan Warware Rikicin Syria Ta Hanyar Tattaunawa
Oct 31, 2017 18:48Gwamnatin kasar Tunisia ta bada sanarwan cewa tana goyon bayan warware rikicin kasar syria ta hanyar tattaunawa.
-
Jama'ar Tunusiya Suna Ci Gaba Da Yin Gudun Hijira Zuwa Kasar Italiya
Oct 29, 2017 12:23Ofishin kula da 'yan gudun hijira na kasa da kasa da ke kasar Tunusiya ya sanar da cewa: Daga farkon watan Satumban wannan shekara ta 2017 zuwa 18 ga wannan wata na Oktoban, 'yan kasar Tunusiya kimanin 2,900 ne suka tsallaka zuwa kasar Italiya.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Oct 28, 2017 11:50Rundunar sojin Tunusiya ta sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda da suke shirye-shiryen kai hare-haren wuce gona da iri kan 'yan yawon shakatawa a lardunan kasar biyu.
-
Yan Sandan Tunusiya Suna Cikin Halin Ko Ta Kwana Domin Kalubalantar Masu Zanga-Zanga
Oct 14, 2017 19:05Rundunar 'yan sandan kasar Tunusiya tana cikin shirin ko ta kwana domin kalubalantar zanga-zangar yin Allah wadai da sojojin ruwan kasar da ake zargi da yin sanadiyyar kashe bakin haure a tekun kasar da ke lardin Kebili a tsakiyar kasar.
-
An Tsawaita Doka Ta Baci A Kasar Tunisia
Oct 13, 2017 19:04Shugaban kasar Tunisia ya tsawaita doka ta baci a kasar na tsawon wata guda don har yanzun akwai barazanar kai hare-haren yan ta'adda.
-
Babu Wata Dangantaka Tsakanin Harin Ta'addanci Na Birnin Mosi Da Yan Ta'adda A Tunisia
Oct 05, 2017 16:52Priministan kasar Tunisia wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa ya zuwa yanzu babu wata hujja da ta tabbatar da cewa dan kasar Tunisian da ya kashe mutane biyu a birnin Mosi na kasar Faransa da wuka yana da dangantaka da yan ta'adda a kasar Tunisia
-
Sojojin Ruwan Tunusiya Sun Kubutar Da Bakin Haure Daga Halaka A Gabar Tekun Kasar
Sep 29, 2017 19:27Ma'aikatar tsaron Tunusiya ta sanar da tseratar da bakin haure 14 daga halaka a gabar tekun kasar.
-
Mahukuntan Libiya Sun Ce: 'Yan Kungiyar Da'ish Ne Suka Kashe 'Yan Jaridar Tunusiya A Kasar
Sep 29, 2017 19:25Shugaban bangaren bincike a ofishin babban lauya mai shigar da kara a kasar Libiya ya bada labarin cewa: 'Yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ne suka kashe 'yan jaridar kasar Tunusiya biyu a cikin kasar Libiya.
-
Hukumar Kare Hakkin Bil'adama Ta Bukaci Tunisia Ta Yi Aiki Da Alkawuranta Da Hukumar
Sep 24, 2017 11:48Hukumar afwa da duniya kuma ta MDD ta bukaci gwamnatin kasar Tunisia ta yi amfani da alkawuran da ta dauka na kare hakkin bil'adama da kuma hana jami'an tsaro azabtar da fursinonin kasar
-
Tunisiya: An Bude Taron Hadin Kan Musulmi A Kasar Tunisiya.
Sep 17, 2017 12:34Taron karawan juna sanin an shirya shi ne a tsakanin ofishin jakadancin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma jami'ar Zaitunah.