-
Al'ummar Tunusiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Dokar Hana Binciken Tsoffin Jami'an Kasar
Sep 15, 2017 07:16Jam'iyyun adawar Tunusiya da kungiyoyin fararen hular kasar sun bayyana rashin amincewarsu da matakin da Majalisar Dokokin Kasar ta dauka na amincewa da dokar hana gudanar da bincike kan tsoffin jami'an gwamnatin kasar musamman a fagen yin sama da fadi da dukiyar kasa.
-
Majalisar Kasar Tunisia Ta Amince Da Dokar Kare Tsoffin Barayin Gwamnati
Sep 14, 2017 01:00Majalisar dokokin kasar Tunisia ta amince da dokar kare tsoffin jami'an gwamnati wadanda ake tuhuma da cin hanci da rashawa bayan cacaraki na watanni da dama kan dokar.
-
Majalisar Dokokin Tunusiya Ta Amince Da Sabuwar Majalisar Ministocin Kasar
Sep 12, 2017 07:18Majalisar Dokokin Tunusiya ta kada kuri'ar amincewa da dukkanin sabbin ministocin da fira ministan kasar ya gabatar mata a matsayin 'yan Majalisun ministocinsa.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Yin Alawadai Kan Kisan Musulmin Rohingya A Kasar Myammar
Sep 09, 2017 14:28Dubun dubatan musulmi ne a kasashen Tunusiya da Sudan suka gudanar da zanga-zangar yin alawadai da yadda ake yiwa musulmi Rohingya kisan gilla a kasar Myammar
-
Tunusiya Ta Karyata Labarin Cewa Akwai Sansanin Sojin Amurka A Cikin Kasarta
Sep 08, 2017 02:09Ministan tsaron Tunusiya ya karyata labarin cewa: Kasar Amurka ta kafa sansanin sojinta a cikin kasar Tunusiya.
-
Fira Ministan Kasar Tunusiya Ya Sanar Da Sunayen Sabbin Ministocinsa
Sep 06, 2017 14:22Fira ministan kasar Tunusiya ya sanar da sunayen sabbin 'yan Majalisar ministocinsa tare da gabatar da jerin sunaye ga shugaban kasar.
-
Gwamnatin Kasar Turkiyya Ta Mika Yan Ta'adda Ukku Ga Kasar Tunisia
Aug 26, 2017 08:17Kakakin kotunan na musamman don hukunta yan ta'adda a kasar Tuniya ya bada sanarwan cewa kotunan sun karbi yan ta'adda guda ukku daga kasar Turkiya kuma sun jefa su a cikin kurkuku a kasar.
-
Kokarin Kasar Tunusiya Na Sake Maida Alakar Jakadanci Da Kasar Siriya
Aug 12, 2017 07:32Wata 'yan Majalisar Dokokin Kasar Tunusiya ta yi furuci da cewa: Matsin lambar kasashen waje ne ya hana hanzarta maida alakar jakadanci tsakanin kasashen Tunusiya da Siriya.
-
Kungiyoyin Tunusiya Sun Bukaci Gwamnati Da Al'ummar Kasarsu Da Su Goyi Bayan Siriya
Aug 08, 2017 14:25Wakilan kungiyoyin kasar Tunusiya da suka ziyarci kasar Siriya sun bukaci gwamnatin Tunusiya da al'ummar kasar da su goyi bayan gwamnatin Siriya a yakin da take yi da kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarta.
-
Yan Majalisar Dokokin Kasar Tunisi Fiye Da 20 Ne Suka Maida Martani Ga Shugaban Jam'iyyar Libral Na Kasar
Jul 19, 2017 14:53Shafin yanar gizo na Al-Arbi- Al-Jadeed ya nakalto labarin cewa yan majalisar dokokin kasar Tunisia fiye da 20 ne suka shigar da kara a gaban wata koto a birnin Tunis, inda suke neman a gurfanar da shugaban jam'iyyar Libral Democratic na kasar Muneer Baatur kan furucinsa na goyon bayan HKI.