-
An Kama 'Yan Adawa Da Dama A Kasar Tunusiya
Jul 04, 2017 14:23Dakarun tsaron Tunusiya sun yi awan gaba da masu adawa da Siyasar Gwamnatin kasar da dama
-
Iran : Zarif, Ya Fara Ran Gadi A Arewacin Afrika
Jun 18, 2017 09:32Yau Lahadi, ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif, ya fara wani ran gadi a wasu kasashen arewacin Afrika.
-
An Tsawaita Dokar Ta- Baki A Tunusiya
Jun 14, 2017 09:50Fadar shugaban kasa a Tunusiya ta bada sanarwar tsawaita dokar ta baci da wattani uku a kasar.
-
Sojojin Tunisia Sun Yi Musayar Wuta Da 'Yan Ta'adda A Yammacin Kasar
Jun 01, 2017 02:12Jami'an sojin kasar Tunisia sun yi musayar wuta mai tsanani tare da 'yan ta'addan takfiriyya a yankunan yammacin kasar.
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Kara Wa'adin Dokar Ta Baci A Kasar
May 17, 2017 07:29Shugaban kasar Tunusiya ya kara wa'adin dokar ta baci a kasar na tsawon wata guda.
-
Shugaban Hukumar Zaben Tunusiya Ya Yi Murabus
May 10, 2017 01:20Shugaban hukumar zaben kasar Tunusiya, Chafik Sarsar, ya yi murabus da shi da wasu mukarabansa 12 na hukumar a wani al'amari da ya zo ma al'ummar kasar abun ba- zata.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Tsige Ministar Kudin Kasar Daga Kan Mukaminta
May 01, 2017 01:19Fira ministan Tunusiya ya sanar da tsige ministar kudin kasar Lamiya Zaribi daga kan mukaminta bayan kakkausar sukar da ta fuskanta daga bangaren 'yan adawar kasar sakamakon shirinta na tattalin arziki da ya janyo faduwar darajar kudin kasar.
-
Jami'an Gwamnatin Kasar Tunisia Da Dama Ne Suka Ajiye Ayyukansu
Apr 30, 2017 09:26Bayan tashe tashen hankula na wasu kwanaki a wasu yankunan kasar Tunisia daga karshe gwamnatin kasar ta sauya gwamnatin lardin Tadawin don dawo da zaman lafiya da nutsuwa a lardin.
-
Yan Majalisar Dokokin Tunusiya Sun Jaddada Bukatar Dawo Da Alaka Da Kasar Siriya
Apr 14, 2017 06:42Yan Majalisun Dokokin Tunusiya sun jaddada bukatar ganin gwamnatin kasar t hanzarta daukan matakin dawo da alakar jakadancinta da kasar Siriya.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Apr 12, 2017 07:22Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Tunusiya ta sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda a yankunan gabashin kasar.