-
Tunisia Ta Bayyana Damuwa Matuka Dangane Da Dawowar 'Yan Ta'adda A Kasar
Apr 06, 2017 12:28Gwamnatin kasar Tunisia ta bayyana kaduwarta matuka dangane da dawowar 'yan ta'addan takfiriyya 'yan asalin kasar da suke yaki a kasashen Syria da Iraki da Libya.
-
Alkalai Sun Sake Tsunduma Cikin Yajin Aiki A Kasar Tunusiya
Mar 28, 2017 05:40Alkalai sun sake shiga cikin wani sabon yajin aiki a kasar Tunusiya suna neman gwamnatin kasar da ta gudanar da gyare-gyare a ma'aikatar shari'ar kasar da nufin kyautata rayuwarsu.
-
Kasashen Tunusiya Da Sudan Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Taimakekkeniya
Mar 24, 2017 04:45Gwamnatocin kasashen Tunusiya da Sudan sun dauki matakin kara bunkasa alaka da taimakekkeniya a tsakaninsu ta hanyar rattaba hannu kan yarjeniyoyi har 22.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Rusa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda Ta Mata Zalla A Kasar
Mar 16, 2017 06:36Rundunar tsaron Tunusiya ta kame wasu gungun 'yan mata mambobin kungiyar ta'addanci ta Da'ish a yankin arewa maso gabashin kasar.
-
Wasu 'Yan Ta'adda Sun Kai Hari Kan Dakarun Tsaron Kasar Tunusiya
Mar 12, 2017 12:06Wasu gungun 'yan ta'adda sun kaddamar da hari kan tawagar jami'an tsaron Tunusiya a yankin kudancin kasar.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Mar 03, 2017 17:14A wani samame da rundunar tsaron Tunusiya ta gudanar a yankin arewa maso gabashin kasar ta yi nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda.
-
An Yi Garambawul A Sabuwar Majalisar Ministocin Kasar Tunisia
Feb 26, 2017 12:15Majalisar ministocin kasar Tunisia da aka kafa watanni biyar da suka gabata, ta gudanar da wasu canje-canje a wasu daga cikin ma'akatun kasar da suka shafi ministocin wadannan ma'aikatu.
-
Shugabannin Kasashen Tunisiya, Masar Da Aljeriya Za Su Taro Kan Rikicin Kasar Libya
Feb 21, 2017 05:54kasashen Tuninisya, Masar da kuma Aljeriya sun kira wani taron shugabanninsu a birnin Aljas na kasar Aljeriya domin tattauna matsalar rikicin kasar Libya.
-
Masar, Algeriya, Da Tunisia Ba Su Amince Da Yin Amfani Da Karfin Soji A Kan Libya Ba
Feb 20, 2017 17:29Minstocin harkokin wajen kasashen Masar, Aljeriya, da kuma Tunisia sun jaddada rashin amincewarsu kan yin amfani da karfin soji domin warware rikicin kasar Libya.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Zata Maida Dangantaka Da Halattanciyar Gwamnatin Kasar Siria
Feb 16, 2017 11:47Ma'aikatar harkokin wajen kasar Tunisia ta bada labarin cewa gwamnatin kasar zata maida hulda da kuma aiki tare da gwamnatin kasar Siria karkashin shugabancin Shugaba Bashar Al-asad.