Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tunusiya

  • Damuwar Kasar Tunusiya kan komawar 'yan kasar ta da suka kasance cikin  ta'addanci  gida

    Damuwar Kasar Tunusiya kan komawar 'yan kasar ta da suka kasance cikin ta'addanci gida

    Feb 15, 2017 17:55

    Ministan tsaron Tunusiya ya ce dawowar 'yan ta'adda kasar babbar barazana ce ga tsaron kasar

  • Mutane A Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'addan Kasar

    Mutane A Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'addan Kasar

    Feb 06, 2017 07:59

    Mutanen kasar Tunisina sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da dawowar 'yan ta'addan wahabiyayah Takfiriyyah 'yan kasar da suke yaki a kasashen Syria da Iraki.

  • Majalisar Dokokin Tunusiya Ta Amince Da Dokar Bai Wa Jami'an Tsaron Kasar Hakkin Kada Kuri'a

    Majalisar Dokokin Tunusiya Ta Amince Da Dokar Bai Wa Jami'an Tsaron Kasar Hakkin Kada Kuri'a

    Feb 01, 2017 16:59

    Majalisar wakilan kasar Tunusiya ta kada kuri'ar amincewa da daftarin dokar neman bai wa jami'an tsaron kasar hakkin kada kuri'a a lokacin zabukan kasar.

  • Tunisiya: An Kame Daruruwan 'Yan Takfiriyya Da Su ka Koma Gida

    Tunisiya: An Kame Daruruwan 'Yan Takfiriyya Da Su ka Koma Gida

    Dec 31, 2016 12:23

    Kakakin Gwamnatin Tunisiya Ya sanar da kame yan kasar da dama da su ka je jihadi kasashen waje

  • Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kame 'Yan Wata Kungiyar Ta'addanci A Kasar

    Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kame 'Yan Wata Kungiyar Ta'addanci A Kasar

    Dec 31, 2016 05:50

    Mahukunta a kasar Tunusiya sun sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kame 'yan wata kungiyar ta'addanci a yammacin kasar a ci gaba da fada da ta'addanci a kasar.

  • Jami'an Tsaron Tunisia Tun Wargaza Wata Tawagan Yan Ta'adda A Kasar

    Jami'an Tsaron Tunisia Tun Wargaza Wata Tawagan Yan Ta'adda A Kasar

    Dec 30, 2016 05:35

    Jami'an tsaro a kasar Tunisia sun bada labarin wargaza wata tawagar yan ta'adda wadanda suke da aiki tare da kungiyar alqaeda, wadanda kuma suke shirin kai hare hare a wurare da dama a kasar

  • Al'ummar Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'adda Daga Syria

    Al'ummar Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'adda Daga Syria

    Dec 25, 2016 05:52

    Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Tunisia a jiya Asabar, domin nuna rashin amincewarsu da dawowar 'yan ta'adda 'yan asalin kasar da ke yaki a kasashen Syria da Iraki.

  • Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kama Mutane 3 Da Ake Zargi Da Hannun Cikin Harin Garin Berlin

    Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kama Mutane 3 Da Ake Zargi Da Hannun Cikin Harin Garin Berlin

    Dec 24, 2016 16:46

    Jami'an tsaron kasar Tunusiya sun sanar da kame wasu mutane uku bayan da suka gano cewa suna da alaka da Anis Amri, dan kasar Tunusiyan nan da ake ganin shi ne ya kai harin da aka kai kasuwar Kirsimeti ta garin Berlin na kasar Jamus da yayi sanadiyyar mutane alal akalla mutane 12 a kwanakin baya.

  • Daruruwan Yan Ta'adda Yan Tunisiya Daga Kasashen Siriya Da Iraqi Sun Koma Gida

    Daruruwan Yan Ta'adda Yan Tunisiya Daga Kasashen Siriya Da Iraqi Sun Koma Gida

    Dec 24, 2016 10:58

    Daruruwan yan ta'adda masu tsatsauran ra'ayin addinin sun koma gida Tunisia daga kasashen Iraqi Siriya da kuma Libya.

  • Majalisar Kasar Tunisia Ta Kira Taron Gaggawa Don Tattauna Batun Kisan محمدالزواری

    Majalisar Kasar Tunisia Ta Kira Taron Gaggawa Don Tattauna Batun Kisan محمدالزواری

    Dec 22, 2016 11:19

    Majalisar dokokin kasar Tunisia ta kira taron gaggawa don tattauna batun kisan inginiyan jiragen sararen samania kasar Mohammad Alzawari.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS