-
Majalisar Tarayyar Turai Ta Zata Dorawa Kasar Saudia Takunkumin Sayar Mata Makamai
Feb 26, 2016 05:37Majalisar tarayyar Turai ta kada kuri'ar amincewa kasashen kungiyar su daina sayarwa kasar Saudia makamai don hare haren da take kaiwa kan fararen hula a kasar tun farkon shekarar da ta gabata.
-
Majalisar Tarayyar Turai Ta Zata Dorawa Kasar Saudia Takunkumin Sayar Mata Makamai
Feb 26, 2016 04:03Majalisar tarayyar Turai ta kada kuri'ar amincewa kasashen kungiyar su daina sayarwa kasar Saudia makamai don hare haren da take kaiwa kan fararen hula a kasar tun farkon shekarar da ta gabata.
-
Haiti : An Zabi Jocelerme Privert A Matsayin Shugaban Wucin Gadi
Feb 14, 2016 12:32Mr Privert ya maye gurbin Michel Martelly da ya kawo karshen wa'adin mulkin sa a ranr 7 ga watan Fabariru, ba tareda mika ragabar mulkin ba ga wani.
-
Shuwagabannin Yansanda Na Wasu Kasashen Turai Sun Fara Taro Kan Bakin Haure
Feb 04, 2016 12:12Shuwagabannin yansanda na wasu kasashen Turai sun fara wani taro a kasa