Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turkiyya

  • Wani Sabon Sabani Ya Kunno kai Tsakanin Kasashen Masar Da Turkiyya

    Wani Sabon Sabani Ya Kunno kai Tsakanin Kasashen Masar Da Turkiyya

    Mar 04, 2018 12:25

    Wani sabon sabani tsakanin kasashen Masar da Turkiyya ya sake kunno kai bayan da Masar ta sake samun nasarar gano yankuna masu dauke da iskar gas da man fetur a kusa da kan iyakarta da kasar Cyprus.

  • Turkiyya : Erdogan Ya Kammala Ran Gadinsa A Afrika

    Turkiyya : Erdogan Ya Kammala Ran Gadinsa A Afrika

    Mar 03, 2018 16:35

    Shugaba Racep Tayyip Erdogan na Turkiyya, ya kammala gajeren ran gadin da ya kaddamar a wasu kasashen nahiyar AFrika.

  • Turkiyya Ta Bayyana Shirinta Na Bunkasa Alakar A Bangarori Da Dama Da Kasashen Afrika

    Turkiyya Ta Bayyana Shirinta Na Bunkasa Alakar A Bangarori Da Dama Da Kasashen Afrika

    Mar 02, 2018 12:01

    Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana jin dadinsa da yadda ake ci gaba da samun bunkasar alaka tsakanin kasarsa da kasashen nahiyar Afrika.

  • Mutanen Afrin Sun Yi Maraba Da Shigowar Dakaru Maso Goyon Bayan Gwamnatin Siriya Garin

    Mutanen Afrin Sun Yi Maraba Da Shigowar Dakaru Maso Goyon Bayan Gwamnatin Siriya Garin

    Feb 22, 2018 17:40

    Daruruwan mutanen kasar Siriya ne suka gudanar da jerin gwano a garin Afrin na kasar don nuna farin cikinsu da kuma yin maraba da dakarun da suke goyon bayan gwamnatin kasar wadanda suka shigo garin da nufin ba su kariya daga ci gaba da hare-haren da sojojin Turkiyya suke yi wa garin.

  • Sojojin Kasar Turkiya Sun Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Siria A Afrin

    Sojojin Kasar Turkiya Sun Yi Luguden Wuta Kan Sojojin Siria A Afrin

    Feb 21, 2018 11:47

    Sojojinn kasar Turkiya sun yi harbi kan sojojin sa kai masu goyon bayan kasar Siria wadanda suka shiga yankin Afrin a jiya Talata.

  • Syria: Dakarun Sa-Kai Masu Goyon Bayan Gwamnati Sun Shiga Garin Afrin

    Syria: Dakarun Sa-Kai Masu Goyon Bayan Gwamnati Sun Shiga Garin Afrin

    Feb 20, 2018 18:59

    Tashar talabijin din al-mayadden mai watsa shirye-shiryenta daga Lebanon ta ce; Mayakan sun shiga cikin garin na Afrin ta mashigar al-ziyara a kauyen Nubbal.

  • Al'ummar Garin Afrin sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Hare-Haren Turkiya

    Al'ummar Garin Afrin sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Hare-Haren Turkiya

    Feb 16, 2018 06:28

    Duban 'yan kasar Siriya mazauna garin Afrin dake arewacin kasar sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da hare-haren da dakarun saman turkiya ke kaiwa kan al'ummar yankin.

  • Amurka : Farmakin Turkiyya A Siriya, Ya Raunana Yaki Da IS_Tillerson

    Amurka : Farmakin Turkiyya A Siriya, Ya Raunana Yaki Da IS_Tillerson

    Feb 13, 2018 17:13

    Sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya bayyana cewa farmakin da Turkiyya ke kaiwa kan mayakan Kurdawa a arewacin Siriya, ya raunana yakin da ake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS.

  • Masar Ta Zargi Mahukuntan Turkiyya Da Kokarin Yin Zagon Kasa Ga Harkar Tattalin Arzikin Kasarta

    Masar Ta Zargi Mahukuntan Turkiyya Da Kokarin Yin Zagon Kasa Ga Harkar Tattalin Arzikin Kasarta

    Feb 09, 2018 06:36

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta yi gargadin cewa; Sabon matakin mahukuntan Turkiyya kan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Masar da Cyprus a yankin tekun mediterraniya yana matsayin kokarin yin zagon kasa ne ga harkar tattalin arzikin Masar.

  • Rikici Tsakanin Masar Da Turkiya Kan Ruwan Tekun Mediterranean

    Rikici Tsakanin Masar Da Turkiya Kan Ruwan Tekun Mediterranean

    Feb 08, 2018 06:51

    Dangantaka tsakanin kasashen Masar da Turkiya ta yi tsami a cikin yan kwanakin nan, saboda sanin iyakokin da kowanne daga cikin yake mallaka a tekun Mediterranean .

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS