-
Labanon : Kurdawa Sun Yi Zanga-zanga Kan Farmakin Turkiyya
Feb 05, 2018 16:44A Labanon, daruruwan Kurdawa ne suka gudanar da wata zanga-zanga yau Litini gaban ofishin jakadancin Amurka dake Beirut, domin yin allawadai da farmakin da Turkiyya ke ci gaba da kaiwa a yankin Afrin na Siriya.
-
Syria: An kashe Sojojin Turkiya Da Dama A yanain Afrin
Feb 03, 2018 18:57majiyar Kurdawa ce ta sanar da kashe sojojin Turkiya biyar tare da jikkata wasu a kauyen ALi-Kara, ayankin Afrin.
-
Turkiyya Na Ci Gaba Da Aikewa Da Sojoji A Yankunan Kurdawan Siriya
Feb 01, 2018 17:49A ci gaba da farmakin da take kaiwa a yankunan Kurdawan na Siriya, Turkiyya ta sake aikewa da wani ayarin motocin soji a yankin Anadan.
-
Harin Sojojin Turkiyya Kan Yankin Kurdawan Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Jan 29, 2018 18:49Jiragen saman yakin gwamnatin Turkiyya sun yi luguden wuta kan kauyukan da suke garin Afrin a lardin Halab na kasar Siriya, inda suka kashe fararen hula akalla goma sha uku.
-
Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kama Sojojin Turkiya
Jan 26, 2018 19:19Mayakan kungiyar Kurdawan Syria wacce aka fi sani da YPK sun sanar da kame sojojin Turkiya 16 a yau juma'a.
-
Turkiyya : Zamu Ci Gaba Da Yakar Kurdawa _ Erdogan
Jan 26, 2018 05:39Shugaba Recep Tayyip Erdogan, na Turkiyya ya ce kasarsa za ta ci gaba da farmakin da take kaiwa kan mayakan Kurdawa na (YPG) dak take dangantawa da 'yan ta'ada a yankin Afrin.
-
Libiya Ta Zargi Turkiya Da Hannu A Harin Da Aka Kai Birnin Benghazi Na Kasarta
Jan 25, 2018 06:26Kakakin Rundunar tsaron kasar Libiya ya zargi gwamnatin Turkiya da hannu a hare-haren ta'adancin da aka kai birnin Benghazi.
-
Masar Ta Nuna Damuwarta Kan halin Da Arewacin Siriya Ke Ciki.
Jan 25, 2018 06:23Ministan harakokin wajen Masar ya bayyana ayyukan sojan Turkiya a garin Afrin na kasar Siriya a matsayin barazana a kokarin da ake yi na magance rikicin kasar.
-
Syria: Mayakan Kurdawa Sun Sanar Da Korar Sojojin Turkiya Daga Wasu Yankuna
Jan 24, 2018 19:02Mayakan Kurdawan a yammacin gundumar Afirn sun sanar da kwace tuddai masu muhimmanci da sojojin Turkiya suka kama a baya.
-
Turkiyya Ta Kai Hari Kan Sansanonin Kurdawan Iraki
Jan 23, 2018 11:18Rundinar sojin Turkiyya ta kai hare-haren sama a kan wasu sansanonin mayakan Kurdawa na PKK a arewacin Iraki.