-
Sojojin Turkiya Sun Kashe Fararen Hula A Harin Da Suke Kai Wa Garin Afrin Na Syria.
Jan 22, 2018 02:48Majiyar 'yan hamayyar kasar Syria ta ce; Kawo ya zuwa yanzu fararen hula 18 ne Turkiyan ta kashe a garin Afrin
-
Faransa Ta Bukaci Taron Gaggawa Na Kwamitin Tsaron MDD Game Da Siriya
Jan 21, 2018 15:32Bayan shigar kasar Turkiya a yankin Ifrin na arewacin kasar Siriya, kasar Faransa ta bukaci taron gaggauwa na kwamitin tsaron MDD
-
Sojojin Turkiya Suna Ci Gaba Da Kai Wa Kurdawa Hari A Cikin Kasar Syria
Jan 20, 2018 15:29Sojojin kasar ta Turkiya sun sanar da kai hare-hare har sau 108 akan sansanin kurdawan.
-
Kimanin 'Yan Gudun Hijra Dubu 31 Ne Suka Koma Iraki Daga Kasashen Turkiya Da Siriya
Jan 18, 2018 08:15Ma'aikatar 'yan gudun hijra ta kasar Iraki ta sanar da komawar 'yan kasar ta kimanin dubu 31 zuwa 'yan kunansu da aka tsarkake daga kasashen Turkiya da Siriya
-
Macron:Turkiya Ba Za Ta Kasance Mamba A Kungiyar Tarayyar Turai Ba
Jan 06, 2018 03:01A yayin taron manema labarai tare da shugaban kasar Turkiya Rajeb Tayyib Erdogan a birnin Paris, Shugaba Macron na Faransa ya tabbata da cewa abubuwan da suka faru na baya bayan nan a Turkiya ba za su bayar da dama na hadewar kasar a kungiyar tarayyar Turai ba.
-
Mayakan Kungiyar Daesh Kimanin 300 Ne Suke Boye A Kasar Turkiya
Dec 28, 2017 03:23Kasar Britania ta bayyana damuwarta da dawowan yan ta'adda mambobi a kungiyar Daesh wadanda a halin yanzu suke boye a kasar Turkiya.
-
Kasashen Turkiyya Da Chadi Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kasuwanci A Tsakaninsu
Dec 27, 2017 08:48Kasashen Chadi da Turkiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kasuwanci a tsakaninsu.
-
Sudan Ta Saki Jagorancin Tsibirin Suakin Ga Turkiya
Dec 26, 2017 07:33Gwamnatin Sudan za ta mika wa Turkiya ikon tafiyar da tsibirin Suakin
-
Ziyarar Shugaban Kasar Turkiya Zuwa Wasu Kasashen Afirka
Dec 25, 2017 08:51Shugaban Kasar Turkiya ya fara ziyara a wasu kasashen Afirka da nufin inganta alakar siyasa da tattalin arziki.
-
Firayi Ministan Iraki Na Ziyara A Turkiyya
Oct 25, 2017 07:49Firayi ministan Iraki, Haidar al-Abadi, ya gana da shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erodgan a wata ziyara da ya soma yau a birnin Ankara.