-
Shugaba Buhari Yayi Kira Ga Hadin Kai Da Aiki Tare Tsakanin Kasashen Kungiyar D-8
Oct 20, 2017 17:18Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi shugabannin kasashen kungiyar D-8 da suke taro a kasar Turkiyya da su dau matakan da suka dace wajen kara karfafa alaka ta kasuwanci da zuba jari tsakanin kasashe membobin kungiyar.
-
Amurka Da Turkiyya Sun Tattauna Kan Takaddamar Bisa (Visa)
Oct 11, 2017 17:20Sakatarorin harkokin wajen kasashen Amurka da Rasha sun tattauna ta wayar tarho kan takaddamar data kunno bayan soke bada bisa tsakanin kasashen biyu.
-
Shugabannin Iran Da Turkiyya Sun Bayyana Rashin Amincewa Da Rarraba Kasar Iraki
Oct 04, 2017 17:22Shugabannin kasashen Iran da Turkiyya sun bayyana cewa ba za su taba amincewa da kokarin Kurdawa na rarraba kasar Iraki ba, suna masu sake jaddada shirin gwamnatocinsu na kara karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Kasashen Iran Da Turkiyya Sun Karfafa Matakan Tsaro A Iyakokinsu
Oct 02, 2017 16:41Kasashen Turkiyya Da Iran sun karfafa matakan ayyukan soji a wani mataki na tsaron iyakokinsu.
-
Rasha : Putin Na Ziyara A Turkiyya
Sep 28, 2017 16:29Shugaba Vladimir Putin na Rasha, zai gana da takwaransa na Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan a birnin Ankara, a yayin wata 'yar gajeriyar ziyara da ya ke a birnin Ankara.
-
Iran Ta Dakatar Da Zirga-Zirga Jiragan Sama Zuwa Kurdistan Na Iraki
Sep 24, 2017 14:27Gwamantin Iran ta sanar da dakatar da dukkan zurga-zurga jiragan sama zuwa yankin Kurdistan na Iraki, a yayin da ake gaf da jefa kuri'ar raba gardama kan ballewar yankin na Kurdawa.
-
Gwamnatin Turkiya Ta Bude Sabbin Ofisoshin Jakadanci A Wasu Kasashen Afrika
Sep 22, 2017 04:01Gwamnatin kasar Turkiya ta bude wasu sabbin Ofisoshin jakadanci a wasu kasashen Afrika da zimmar fadada harkokin tattalin arziki da na siyasa da kasashen nahiyar
-
Shugaban Kasar Turkiyya Ya Ce: Kungiyar NATO Tana Taimakon 'Yan Ta'addan Da'ish
Sep 02, 2017 03:53Shugaban kasar Turkiyya ya yi furuci da cewa: Wata kasa daga cikin kungiyar tsaro ta NATO ta taka gagarumar rawa a fagen mallaka wa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasashen Iraki da Siriya.
-
Gwamnatin Kasar Turkiyya Ta Mika Yan Ta'adda Ukku Ga Kasar Tunisia
Aug 26, 2017 12:47Kakakin kotunan na musamman don hukunta yan ta'adda a kasar Tuniya ya bada sanarwan cewa kotunan sun karbi yan ta'adda guda ukku daga kasar Turkiya kuma sun jefa su a cikin kurkuku a kasar.
-
Kasar Iran Ba Ta Goyon Bayan Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawa Na Kasar Iraki
Aug 18, 2017 18:55Babban kwamandan sojojin kasar Iran Manjo Janar Mohammad Bakiri ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta goyon shirin Kurdawan kasar Iraki na gudanar da zaben raba gardama don warewar yankin daga kasar iraqi.