-
Gwamnatin Tunusiya Ta Hana Jiragen Saman Hadaddiyar Daular Larabawa Sauka A Cikin Kasarta
Dec 25, 2017 06:45Ma'aikatar Sufuri ta Tunusiya ta sanar da umurnin hana jiragen saman kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta Emirate air lines sauka a cikin kasar ta Tunusiya.
-
An Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Laifuffukan Yaki UAE A Kasar Yemen
Nov 28, 2017 05:17An shigar da kasar gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) a kotun kasa da kasa da mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC saboda hannun da take da shi cikin hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar kasar Yemen da Saudiyya take wa jagoranci.
-
Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Kori 'Yan Gudun Hijirar Kasar Siriya Daga Kasarta
Oct 09, 2017 12:04Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa ta kori 'yan gudun hijirar kasar Siriya masu yawa daga cikin kasarta kan zargin rashin takardar izinin zaman kasar.
-
Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Ja Kunnen Kasar Katar
Jul 19, 2017 11:10Jakadiyar kasar ta Hadaddiyar Daular Larabawa A MDD ta ce idan har kasar ta Katar din ba ta karbi sabbin sharuddan da aka kafa ma ta ba to za a korarta daga kungiyar larabawan yankin tekun pasha.
-
Bankado Shirin Juyin Mulkin Da Saudiyya Da Daular larabawa Su ka Son yi A Katar.
Jun 20, 2017 11:54Sanannen mai kwarmata bayanan sirri na kasar Saudiyya " Mujtahid" ya ce Amurka ce ta dakile yunkurin kifar da gwamnatin kasar Katar.
-
Takun-Saka Tsakanin Qatar Da Saudiyya Na Kara Tsananta
Jun 07, 2017 08:05Tun bayan da rikicin da ke tsakanin Saudiyyah da Qatar ya fito fili sakamakon sanar da yanke dukkanin alaka da kasar Saudiyya ta yi da Qatar kwanaki uku da suka gabata, lamurran suna ci gaba da kara dagulewa a tsakanin kasashen larabawan yankin tekun Fasha.
-
Wani Jirgin Saman Kamfanin Emirates Yayi Hatsari Dauke Da Mutane 275
Aug 03, 2016 11:16Kamfanin jiragen saman Emirates na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ya sanar da cewa wani jirgin saman kamfanin dauke da fasinjoji da ma'aikata 275 yayi hatsari a filin jirgin saman Dubai