Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Uganda

  • Uganda: An Kashe Mutane 2 A Wata Arangama Tsakanin 'Yan Sanda Da 'Yan Ta'adda

    Uganda: An Kashe Mutane 2 A Wata Arangama Tsakanin 'Yan Sanda Da 'Yan Ta'adda

    Apr 28, 2018 17:38

    Jami'an 'yan sanda a kasar Uganda sun sanar da mutuwar mutum biyu a wani artabu da ak ayi tsakaninsu da wasu 'yan ta'adda a birnin Kampala.

  • Uganda: 'Yan Adawa Sun Kalubalanci Matakin Cire Dokar Kayyade Shekarun Dan Takarar Shugabancin Kasa

    Uganda: 'Yan Adawa Sun Kalubalanci Matakin Cire Dokar Kayyade Shekarun Dan Takarar Shugabancin Kasa

    Apr 10, 2018 18:58

    'Yan adawa akasar Uganda sun garzaya kotu domin kalubalantar matakin cire dokar da ta kayyade shekararun dan takarar shugabancin kasa da ke cikin kundin tsarin mulkin kasar.

  • An Bukaci Uganda Da Ta Ba Da Kariya Ga 'Yan Gudun Hijira

    An Bukaci Uganda Da Ta Ba Da Kariya Ga 'Yan Gudun Hijira

    Apr 07, 2018 18:16

    Majalisar Dinkin Duniya ce ta yi kiran ga gwamnatin kasar Uganda da ta kare 'yan gudun hijirar bayan kisan da aka yi wa wani karamin yaro dan kasar Sudan ta kudu

  • Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59

    Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59

    Apr 02, 2018 06:27

    Kungiyar ta'addancin ta Al Shabab ta sanar da kashe dakarun sojan wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika Amisom da na gwamnatin Somaliya 59 a wasu jerin hare haren da ta kaddamar kan rundunar a yankin Bas-Shabelle, dake kudancin Magadisho babban birnin kasar Somaliya.

  • Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya

    Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya

    Apr 01, 2018 19:00

    Yan kungiyar Al-Shabab ta Somaliya sun kai farmaki kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar tarayyar Afrika "AMISOM" da ke kudancin kasar Somaliya, inda suka kashe sojoji masu yawa.

  • Uganda: Kasashen Gabashin Afirka Sun Yi Taro AKan Harkokin Tsaro

    Uganda: Kasashen Gabashin Afirka Sun Yi Taro AKan Harkokin Tsaro

    Mar 20, 2018 12:06

    Taron na birnin Kampafa ya hada manyan jami'an tsaro da leken asiri da suka fito daga kasashen yankin gabashin Afirka.

  • Kasashen Gabashin Afirka Sun Sanar Da Matakan Fada Da Ta'addanci A Yankinsu

    Kasashen Gabashin Afirka Sun Sanar Da Matakan Fada Da Ta'addanci A Yankinsu

    Mar 20, 2018 05:48

    A kokarin da ake yi na tabbatar da tsaro da kawo karshen hare-haren ta'addanci, shugabannin hukumomin tsaro da leken asiri na kasashen Gabashin Afirka sun gudanar da wani taro a kasar Uganda.

  • Mutane Fiye Da 57,000 Ne Suka Tsere Daga Kasar DR Congo Zuwa Cikin Kasar Uganda

    Mutane Fiye Da 57,000 Ne Suka Tsere Daga Kasar DR Congo Zuwa Cikin Kasar Uganda

    Mar 16, 2018 19:28

    Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewar yawan mutanen da suka tsere daga Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo zuwa cikin kasar Uganda tun daga farkon wannan shekara zuwa yanzu sun kai 57,000.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwarta Da Yadda Uganda Take Muzantawa Yan Gudun Hijira

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwarta Da Yadda Uganda Take Muzantawa Yan Gudun Hijira

    Feb 10, 2018 19:21

    Hukumar kula da yan gudun hijira ta Majalisar dinkin duniya ta bayyana damuwarta da yadda jami'an tsaron kasar Uganda suke takurawa yan gudun hijira daga kasashen waje kimani miliyon guda da suka kasar.

  • Kasar Uganda Ta Yi Kiran Da A Gaggauta Aiwatar Da Yarjejeniyoyin Da Ke Tsakaninta Da Iran

    Kasar Uganda Ta Yi Kiran Da A Gaggauta Aiwatar Da Yarjejeniyoyin Da Ke Tsakaninta Da Iran

    Jan 13, 2018 17:07

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Uganda ta jaddada wajibcin gaggauta aiwatar da yarjejeniyoyin da aka cimma tsakanin kasar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a fagage daban-daban.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS