-
Matsalolin Tattalin Arziki Da Kasar Uganda Ta Fuskanta A Shekarar Da Ta Gabata Ta 2017
Jan 07, 2018 19:35Ministar kasuwanci da masana'antu ta kasar Uganda ta bayyana irin matsalolin tattalin arziki da kasar ta fuskanta a shekarar da ta gabata ta 2017.
-
Shugaba Museveni Ya Sa Hannu Kan Dokar Rashin Kayyade Shekarun Dan Takaran Shugaban Kasa A Uganda
Jan 02, 2018 17:11Shugaban kasar Uganda Yuweri Museveni ya sanya hannu kan dokar nan da ta janyo kace nace a kasar ta rashin kayyade shekarun dan takarar da ke son tsayawa takarar shugabancin kasar, lamarin da zai share masa fagen sake tsayawa takarar shugabancin kasar Ugandan a karo na shida.
-
Bukatar Kasar Uganda Ga Kasar Democcradiyyar Congo
Jan 02, 2018 11:48Sojojin kasar Uganda sun bukaci gwamnatin kasar Democradiyyar Congo ta basu damar shiga cikin kasar don bin sawon mayakan yan tawayen da suke sulalewa zuwa cikin kasar.
-
Wasu Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Kasar Uganda A Somalia Sun Fara Barin Kasar
Jan 02, 2018 11:48Gwamnatin Kasar Uganda ta dauke wasu daga cikin sojojinta wadanda suke aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Somalia zuwa gida.
-
'Yan Kasar Congo Na Ci Gaba Da Kwarara Kasar Uganda
Dec 27, 2017 18:14Babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya bayyana cewa daga ranar 18 ga watan Disemba zuwa yanzu sama da 'yan kasar D/Congo dubu hudu da 500 ne suka yi hijra zuwa kasar Uganda.
-
'Yan Adawan Uganda Za Su Daukaka Kara Kan Soke Dokar Kayyade Shekarun Shugaban Kasa
Dec 21, 2017 18:21'Yan adawan kasar Uganda sun sanar da rashin amincewarsu da matsayar da majalisar kasar ta dauka ta soke dokar kayyade shekarun shugaban kasa suna masu cewa za su kai maganar kotu.
-
Uganda Ta Dauki Matakan Tsaro Masu Tsanani Kan Sansanin Yan gudun Hijirar Sudan Ta Kudu A kasarta
Dec 07, 2017 11:46Jami'an tsaron a kasar Uganda sun dauki matakan tsaro masu tsanani kan sansanin yan gudun hijira kasar Sudan ta kudu da ke kasar don hana daukarsu cikin rundunonin yan tawayen kasar.
-
Sudan : Al Bashir Zai Ziyarci Uganda
Nov 13, 2017 06:49Shugaban Omar al-Bashir na Sudan, zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a kasar Uganda, wacce ita ce ta biyu tun bayan rantsar da takwaransa na Uganda Yoweri Museveni.
-
'Yan Sanda Uganda Sun Kama Madugun 'Yan Adawan Kasar Bisa Zargin Kisa Kai
Oct 20, 2017 17:16Rundunar 'yan sandan kasar Uganda ta sanar da kama daya daga cikin manyan jagororin 'yan adawan kasar, Kizza Besigye, bisa zargin aikata kisan kai bayan wata mummunar zanga-zangar kin jinin gwamnati da suka gudanar da 'yan sandan suka tarwatsa su ta hanyar amfani da borkonon tsohuwa da albarsusai.
-
Rundunar 'Yan Sandan Uganda Ta Hana 'Yan Adawar Kasar Gudanar Da Zanga-Zanga
Oct 18, 2017 19:03Rundunar 'yan sandan Uganda ta sanar da hana gudanar da duk wata zanga-zanga kan nuna adawa da shirin neman dage dokar da ta takaita yawan shekarun dan takarar shugabancin kasa a Uganda.