Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Uganda

  • Uganda: Rikici A Masajisar Dokoki Dangane Da Shirin Tazarcen Shugaban Kasa.

    Uganda: Rikici A Masajisar Dokoki Dangane Da Shirin Tazarcen Shugaban Kasa.

    Sep 28, 2017 06:46

    Kwanaki biyu a jere aka dauka ana rikici a tsakanin 'yan majalisar dokokin kasar ta Uganda akan kokarin da wasu ke yi na bai wa shugaba Yoweri Museveni damar yin tazarce.

  • Anyi Doke-Doke A Majalisar Uganda Saboda Dokar Takaita Shekarun Dan Takarar Shugaban Kasa

    Anyi Doke-Doke A Majalisar Uganda Saboda Dokar Takaita Shekarun Dan Takarar Shugaban Kasa

    Sep 27, 2017 16:34

    Rikici da doke-doke ya barke a majalisar dokokin kasar Uganda a kwana ta biyu tsakanin 'yan majalisar masu goyon bayan cire dokar da ta sanya iyaka ga shekarun dan takarar shugabancin kasar da kuma masu adawa da dokar.

  • An Gudanar Da Zanga-Zagar Kin Amincewa Da Kara Wa'adin Shugaban Kasa A Uganda.

    An Gudanar Da Zanga-Zagar Kin Amincewa Da Kara Wa'adin Shugaban Kasa A Uganda.

    Sep 21, 2017 20:00

    Daliban jami'ar birnin Kampala na kasar Uganda sun yi zanga-zangar nuna adawa da kara lokacin wa'adin Shugaban kasa

  • An Kashe Sojojin Uganda 12 A Kasar Somalia

    An Kashe Sojojin Uganda 12 A Kasar Somalia

    Jul 31, 2017 14:08

    Ma'aikatan Tsaron kasar Uganda ta bada labarin cewa an kashe sojojin kasar 12 a kudancin kasar Somalia.

  • Kasashen Iran Da Uganda Na Fatan Kara Karfafa Hulda Tsakaninsu

    Kasashen Iran Da Uganda Na Fatan Kara Karfafa Hulda Tsakaninsu

    Jul 30, 2017 06:20

    Jadakan Jamhuriya Musulinci ta Iran a Uganda ya gana da mukadanshin Firayi Ministan kasar, inda bangarorin biyu suka sanar da wajabcin kara hulda a tsakaninsu.

  • Uganda Ta Aike Da Sojoji 2000 Zuwa Somaliya Don Fada Da Al-Shabab.

    Uganda Ta Aike Da Sojoji 2000 Zuwa Somaliya Don Fada Da Al-Shabab.

    Jul 16, 2017 06:45

    Babban hafsan tsaron kasar Uganda Janar David Mohozi ya sanar a iya asabar cewa; sojojin da su ka tura za su hade ne da rundunar tabbatar zaman lafiya ta Afrika.

  • Kungiyar Kare Hakin Bil-adama ta zarkin Gwamnatin Ugnada Da Kasawa

    Kungiyar Kare Hakin Bil-adama ta zarkin Gwamnatin Ugnada Da Kasawa

    May 27, 2017 06:21

    Kungiyar kare hakin bil-adama ta Afirka ta zarkin Gwamnatin Uganda da kasawa wajen bayar da tsaron da ya dace ga fararen hula

  • Shugabannin Kasashen Uganda Da Tanzaniya Sun Bukaci Dage Takunkumi Kan Kasar Burundi

    Shugabannin Kasashen Uganda Da Tanzaniya Sun Bukaci Dage Takunkumi Kan Kasar Burundi

    May 22, 2017 06:18

    Shugabannin kasashen Uganda da Tanzaniya sun bukaci dage takunkumin da kungiyar tarayyar Turai ta kakaba kan kasar Burundi.

  • Kasar Uganda Zata Kara Yawan Sojojinta A Kasar Somaliya

    Kasar Uganda Zata Kara Yawan Sojojinta A Kasar Somaliya

    May 15, 2017 19:12

    Gwamnatin Uganda ta sanar da shirinta na kara yawan sojojinta da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar Somaliya.

  • Dubban 'yan Gudun Hijira Daga Sudan Ta Kudu Suna Kwarara Zuwa Kasar Uganda

    Dubban 'yan Gudun Hijira Daga Sudan Ta Kudu Suna Kwarara Zuwa Kasar Uganda

    May 10, 2017 12:03

    jami'i mai kula da ayyukan majalisar dinkin duniya a kasar Uganda ya ce; A kowance rana ta Allah mutane 2000 ne su ke kwarara daga kasar ta Sudan ta Kudu Zuwa Kasar Uganda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS