Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Uganda

  • Yan Kasuwar Kasar Uganda Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Babakere 'Yan China

    Yan Kasuwar Kasar Uganda Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Babakere 'Yan China

    Apr 19, 2017 17:36

    Daruruwann 'yan kasuwa a birnin Kampala fadar mulkin kasar Uganda sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna rashin amincewarsu kan yadda baki 'yan kasar China suka mamaye musu harkokin kasuwanci.

  • Dubban 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Gudun Hijira

    Dubban 'Yan Kasar Sudan Ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Gudun Hijira

    Apr 05, 2017 16:10

    Kakakin Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Tashe-tashen hankula suna ci gaba da raba al'ummar Sudan ta Kudu da muhallinsu.

  • Amurka Ta Kawo Karshen Neman Kama Madugun 'Yan Tawayen Kungiyar LRA A Afirka Ta Tsakiya

    Amurka Ta Kawo Karshen Neman Kama Madugun 'Yan Tawayen Kungiyar LRA A Afirka Ta Tsakiya

    Mar 27, 2017 05:45

    Wani babban jami'in sojin kasar Amurka ya sanar da cewa sojojin kasar Amurkan sun dakatar da hare-haren da suke kai wa kungiyar ta'addancin nan ta Lord’s Resistance Army (LRA) a Tsakiyar Afirka duk da cewa har ya zuwa yanzu ba a kama madugun kungiyar ba Joseph Kony ba.

  • Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kashe Kakakin Rundunar 'Yan Sandan Kasar Uganda

    Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kashe Kakakin Rundunar 'Yan Sandan Kasar Uganda

    Mar 18, 2017 15:16

    Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan motar da ke dauke da kakakin rundunar 'yan sandan kasar Uganda jim kadan bayan fitowarsa daga gida a birnin Kampala fadar mulkin kasar.

  • 'Yan Bindiga Sun Kashe Kakakin Rundunar 'Yan Sandan Kasar Uganda

    'Yan Bindiga Sun Kashe Kakakin Rundunar 'Yan Sandan Kasar Uganda

    Mar 17, 2017 17:18

    Wasu masu dauke da makamai sun kashe kakakin rundunar 'yan sandan kasar Uganda a yau a birnin kampala tare da wasu jami'an 'yan sanda biyu.

  • Congo: Harin Da

    Congo: Harin Da "Yan tawayen Uganda Sun Kai Hari A Gabacin Kasar Congo

    Jan 21, 2017 07:54

    Yan tawayen kasar Uganda sun sace mutane 25 a kauyen Haut-Uele da ke gabacin kasar Dekomradiyyar Congo.

  • Kame Tsoffin 'Yan Tawayen Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo A Kasar Uganda

    Kame Tsoffin 'Yan Tawayen Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo A Kasar Uganda

    Jan 21, 2017 05:54

    Rundunar tsaron Uganda ta kame tsoffin 'yan tawayen kungiyar M23 ta kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da suke cikin kasarta.

  • "Yan tawayen Kasar Uganda Sun Kai Hari A Gabacin Kasar Congo

    Jan 02, 2017 11:46

    Yan tawayen kasar Uganda da aka fi sani da (ADF) sun kai hari a yankunan (Samboko) da ( Bialee) da su ke kan iyaka,inda su ka kashe mutane 14.

  • 'Yan Wasa Da Magoya Bayansu 30 Sun Nutse A Teku A Kasar Uganda

    'Yan Wasa Da Magoya Bayansu 30 Sun Nutse A Teku A Kasar Uganda

    Dec 27, 2016 11:19

    Alal akalla 'yan wasan kungiyar kwallo da magoyo bayansu su 30 ne suka nutse a lokacin da wani karamin jirgin ruwan da ke dauke da su ya kife a tafkin Alberta da ke kudancin kasar Uganda.

  • Zargin Gwamnatin Uganda Da yi Wa Mutane Kisan Gilla.

    Zargin Gwamnatin Uganda Da yi Wa Mutane Kisan Gilla.

    Nov 30, 2016 06:19

    Kisa Ba Bisa Doka ba A kasar Uganda

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS