-
Gwamnatin Brazil Ta Dauke Wasu Yan Gudun Hijira Kasar Venezuela Daga Sansaninsu Zuwa Wasu Wurare.
Aug 22, 2018 11:51Gwamnatin kasar Brazil ta bada sanarwan dauke yan gudun hijirar kasar Venezuela dubu guda daga sansanin da aka kafa masu a garin Roraima na kan iyakar kasashen biyu zuwa wasu wurare saboda harin da aka kai masu.
-
Venezuela Ta Bukaci Kasar Peru Ta Kama Mata Mutanen Biyu Da Take Tuhuma Da Kokarin Kashe Shugaban Kasarta
Aug 16, 2018 12:18Ma'aikatar harkokin waje na kasar Venezuela ta bukaci gwamnatin kasar Preu ta taimaka ta kama mata mutane biyu wadanda take zargi da hannu a cikin yunkurin kashe shugaban kasar ta Venezuela wanda bai sami nasara ba.
-
Tsohuwar Babbar Lauyar Gwamnatin Venezuala Ta Musanta Hannunta A Yunkurin Kashe Shugaban Kasar
Aug 06, 2018 12:02Tsohuwar babbar lauyar gwamnatin Venezuala mai shigar da kara ta karyata zargin da ake yi kanta na hannu a yunkurin kashe shugaban kasar Nicolás Maduro.
-
Venezuela: An Kame Mutane 6 Bisa Zargin Yunkurin Kashe Shugaba Maduro
Aug 06, 2018 05:49Ma'akatar harkokin cikin gidan kasar Venezuela ta sanar da cafke wasu wasu mutane 6 da ake zargin cewa suna da hannu kai tsaye a yunkurin yi wa shugaba Maduro kisan gilla a jiya Lahadi.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Yunkurin Kisan Shugaban Kasar Venezuela.
Aug 05, 2018 18:55Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi allawadai da yunkurin kashe shugaban kasar Venezuela da aka yi a yau Lahadi.
-
An Saki Yan Adawa A Kasar Venezuela Daga Gidan Kurkuku.
Jun 02, 2018 12:02Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya bada umurnin sakin wasu yan adawa da gwamnatnsa daga gidan yari.
-
Tarayyar Turai Ta Bukaci A Sake Zaben Shugaban Kasa A Kasar Venezuela.
May 28, 2018 19:22Miniostocin harkokin waje na kasashen tarayyar Turai sun bukaci a sake gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Venezuela.
-
Venezuela Ta Kori Manyan Jami'an Diflomatsiyan Amurka
May 23, 2018 05:51Shugaba kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya sanar da korar wasu manyan jami'an diflomatsiyan Amurka su guda biyu daga kasar, wanda suka hada da mai kula da harkokin Amurka a Karakas babban birnin kasar, wanda shi ne wani jami'in diflomatsiyan Amurka mafi girma.
-
Kasashe 14 Na Gungun Lima Sun Janye Jakadunsu A Venezuela
May 21, 2018 14:45Kasashe 14 na gungun Lima sun sanar da kiran jakadunsu a kasar Venezuella, sa'o'i kadan bayan da shugaba Nicolas Maduro, ya sake lashe zaben shugaban kasar.
-
Shugaban Kasar Venezuala Ya Kirayi 'Yan Adawa Zuwa Ga Zaman Tattaunawa
May 21, 2018 12:08Shugaban kasar Venezuala Nicolas Maduro da ya sake lashe zaben shugabancin Venezuala ya bukaci tattaunawa da 'yan adawar kasar domin warware dambaruwar siyasar kasar ta Venezuala.