-
An Fara Zaben Shugaban Kasa A Kasar Venezuela
May 20, 2018 18:59A safiyar yau Lahadi ne aka fara zaben shugaban kasa a kasar Venezuela
-
Amurka Ta Kara Dorawa Venezuela Takunkumai Na Tattalin Arziki.
May 08, 2018 19:06Mataimakin shugaban kasar Amurka ya bada sanarwan dorawa yan kasuwan kasar Venezuela 3 da kuma wasu kamfanonin kasar 20.`
-
Vanezuella : An Cafke Manyan 'Yan Sanda 5 Biyo Bayan Gobara Gidan Yari
Apr 01, 2018 10:16Rahotanni daga Venezuella na cewa an cafke wasu manyan jami'an 'yan sanda biyu da ake zargi da hannu a rikici da kuma mummunar gobara data yi ajalin fursunini da dama a yankin Carabobo.
-
Tarzoma A Wata Cibiyar 'Yan Sanda A Kasar Venezuala Ta Lashe Rayukan Mutane 68
Mar 29, 2018 12:03Mutanen da ake tsare da su a wata cibiyar 'yan sanda a kasar Venezuala sun tada tarzoma da ta janyo bullar gobara, inda aka samu hasarar rayukan mutane 68.
-
An Sake Dage Zaben Shugaban Kasar Venezuela
Mar 02, 2018 06:32Hukumar zaben kasar Venezuela ta sanar a jiya alhamis cewa; Bayan cimma matsaya a tsakanin gwamnati da wasu jam'iyyun adawa an dage lokacin zaben da wata daya
-
Venezuela Ta Mayar Da Martani Ga Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidanta Da Amurka Take Yi
Feb 04, 2018 05:41Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro yayi kakkausar suka ga kalaman sakataren harkokin wajen Amurka yana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin lamurran cikin gidan kasar da ba za a taba amincewa da shi ba.
-
Venezuella : Maduro Zai Yi Takara A Zabe Mai Zuwa
Feb 03, 2018 06:27Jam'iyya mai mulki a Venezuella, ta tsaida shugaban kasar mai ci, Nicolas Maduro a matsayin dan takarar ta a zaben shugaban kasar na kafin wa'adi dake tafe.
-
Shugaban Venezuala Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Gudanar Da Zabe A Kasar
Jan 27, 2018 05:44Shugaban kasar Venezuala ya jaddada aniyar gwamnatinsa na gudanar da zaben shugabancin kasa a Venezuala duk da matakin da kasar Amurka da kawayenta ke dauka na kunna wutan rikici a kasar.
-
Venezuela Ta Yi Allawadai Da Takunkumin EU
Jan 23, 2018 11:17Kasar Venezuela ta fitar da sanarwar yin allawadai da sabon takunkumin da kungiyar tarayya turai ta kakaba mata.
-
Tarayyar Turai Ta Amince Da Kakabawa Kasar Venezuela Takunkumi.
Jan 18, 2018 19:01Kasashen Turai sun amin ce su dorawa wasu manya manyan jami'an gwamnatinn kasar Venezuela takunkuman tattalin arziki saboda murkushe yan adawa da gwamnatin kasar take yi.