-
An kama Palastinawa 9 a gabar tekun jodan
Mar 23, 2017 11:08Jami'an tsaron Haramcecciyar kasarv Isra'ila sun yi awan gaba da Palastinawa 9 a gabar tekun Jodan
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Garin Baitu-Laham Da Ke Palasdinu
Mar 15, 2017 11:09Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka fuskanci maida martani daga Palasdinawa a yau Laraba.