-
Shugaban Kasar Ruwanda Ya Yi Afuwa Ga Fursunonin Siyasa Sama Da 2000.
Sep 16, 2018 19:02Kimanin fursiononin siyasa 2000 ne shugaban kasar Ruwanda Paule Kagame ya yi wa afwa.
-
'Yan Adawar Masar Sun Yi Gargadi Kan Irin Matsalolin Da Karin Farashin Man Fetur Zai Janyo A Kasar
Jun 18, 2018 19:17'Yan adawa a Masar sun yi gargadi gwamnatin kasar kan irin mummunan tasirin da karin farashin man fetur zai janyo a kasar musamman kara wurga talaka cikin halin kaka-ni ka yi.
-
An Saki Yan Adawa A Kasar Venezuela Daga Gidan Kurkuku.
Jun 02, 2018 12:02Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya bada umurnin sakin wasu yan adawa da gwamnatnsa daga gidan yari.
-
Jami'an Tsaron Kenya Sun Kame Daya Daga Cikin Manyan 'Yan Adawar Kasar
Feb 02, 2018 12:18Jami'an tsaron Kenya sun kai farmaki gidan daya daga cikin manyan 'yan adawar kasar da ke birnin Nairobi fadar mulkin kasar tare da kame shi a safiyar yau Juma'a.
-
Shuwagabannin Yan Adawa A Kasar Kenya Sun Dakatar Da Wani Shirin Na Gudanar Da Zanga Zanga
Oct 17, 2017 19:04Shugaban gamayyan jam'iyyun adawa na kasar Kenya Raila Odinga ya bada sanarwan dage wata zanga zanga da suka shirya gudanar da shi saboda kisan yan adawa guda ukku.
-
Yan Adawa A Togo Suna Ci Gaba Da Daukan Matakan Matsin Lamba Kan Gwamnatin Kasar
Sep 14, 2017 11:59Matsin lamba ya tilastawa gwamnatin Togo sanar da aniyarta ta gudanar da taron manema labarai da nufin fayyace matsayinta kan bukatun 'yan adawar kasar.
-
Aljeriya: An Kame 'Yan Adawar Siyasa Masu Yawa
Sep 07, 2017 18:07Jami'an tsaron kasar ta Aljeriya sun kame 'yan hamayyar ne da suke yin kira ga shugaba Abdulaziz Buteflika da ya yi murabus.
-
Bukatar Gwamnatin Jamhuriyar D/Congo Ga 'Yan Adawa
Sep 05, 2017 06:10A yayin da rikicin siyasa ke kara kamari a kasar D/congo, ministan tattalin arzikin kasar ya bukaci 'yan adawa da su hau kan tebirin tattaunawa tare da gwamnati.
-
An Fara Kamfe Na Neman A Kifar Da Gwamnatin Sisi A Masar
Jul 05, 2017 12:17'Yan adawar siyasar kasar Masar da dama ne da suke rayuwa a wajen kasar suka kaddamar da wani kamfe da ke yin kira zuwa ga kifar da gwamnatin Abdulfattah Sisi .
-
Yan Adawar Siyasa A Mauritaniya Sun Yi Gargadi Kan Bullar Rikicin Siyasa A Kasar
Jul 05, 2017 05:29Shugaban jam'iyyar adawa ta "Union of the Forces of Progress" a Mauritaniya ya yi gargadi kan yiyuwar bullar dambaruwar siyasa mafi muni a kasar.