-
Wani Manazarci Ya Yi Gargadi Kan Yiyuwar Murkushe 'Yan Adawar Kasar Moroko
Jun 24, 2017 11:59Wani manazarci dan kasar Amurka ya yi gargadi kan cewa: Akwai yiyuwar mahukuntan kasar Moroko su yi amfani da rikicin da ke tsakanin kasashen Amurka da Rasha wajen samun damar murkushe 'yan adawar kasarsu.
-
Gabon: Yan Hamayya Sun Yi Watsi Da Gayyatar Gwamnati
Mar 11, 2017 19:12Jagoran yan hamayyar 'yan siyasar kasar ta Gabon, Jean Ping, ya ce; Ba za su shiga cikin tattaunawar da shugaban kasa ya gayyace su ba.
-
Matakin farko na zartar da yarjejjeniyar Sulhu a kasar Mali
Feb 12, 2017 06:30Yayin da kasar Mali ke ci gaba da fuskantar hare-haren ta'addanci, wakilan Gwamnati da Kungiyoyin 'yan tawayen arewacin kasar sun gudanar da zama a birnin Bamako
-
Jam'iyyun Adawar Kenya Sun Hada Hadaka Da Nufin Kada Kenyatta A Zabe Mai Wuya
Jan 12, 2017 05:34Jam'iyyun adawa a kasar Kenya sun sanar da kafa wata hadaka a tsakaninsu da nufin kada shugaban kasar Uhuru Kenyatta a zabe mai zuwa da za a gudanar a watan Augusta mai zuwa.
-
Yahaya Jammeh ya amince da kayin da ya sha a zaben shugaban kasa
Dec 03, 2016 11:18Shugaban kasar Gambia mai barin gado Yahya Jammeh, ya ce har kullum zai ci gaba da amincewa da zabin al’ummar kasar, inda ya kara jaddada dalilansu na amincewa da sakamakon zaben da ya bai wa abokin hamayyarsa Adama Barrow nasara a zaben da aka gudanar ranar alhamis da ta gabata.