Gabon: Yan Hamayya Sun Yi Watsi Da Gayyatar Gwamnati
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i18432-gabon_yan_hamayya_sun_yi_watsi_da_gayyatar_gwamnati
Jagoran yan hamayyar 'yan siyasar kasar ta Gabon, Jean Ping, ya ce; Ba za su shiga cikin tattaunawar da shugaban kasa ya gayyace su ba.
(last modified 2018-08-22T11:29:48+00:00 )
Mar 11, 2017 19:12 UTC
  • Gabon: Yan Hamayya Sun Yi Watsi Da Gayyatar Gwamnati

Jagoran yan hamayyar 'yan siyasar kasar ta Gabon, Jean Ping, ya ce; Ba za su shiga cikin tattaunawar da shugaban kasa ya gayyace su ba.

Jagoran yan hamayyar 'yan siyasar kasar ta Gabon, Jean Ping, ya ce; Ba za su shiga cikin tattaunawar da shugaban kasa ya gayyace su ba.

Jean Ping wanda shi ne tsohon  shugaban Kungiyar tarayyar Afirka  ya zargi  Ali Bongo shugaban kasar  da yin magbudi a zaben da ya aka yi a 2016, tare da bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaben.

 Sai dai babbar kotun kundin tsarin mulki ta kasar ta yi watsi da zargin magudi a zaben tare da tabbatar da Bongo a matsayin shugaban kasa.

Bayan zaben na shekarar 2016 dai an sami hargitsi a cikin kasar ta Gabon wanda ya jawo asarar dukiya da rayuka.