-
Jami'an Yansanda 4 Ne Suka Ji Rauni A Zanga-Zangar Kin Tsarin Jari Hujja A Kasar Faransa.
Feb 03, 2019 19:06Rundunar yansanda na kasar Faransa ta bada sanarwan cewa jami'an yansanda 4 ne suka ji rauni a fafatawa da masu zanga-zangar kin jinin tsarin jari hujja a kasar.
-
Faransa: Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-zanga 1000
Dec 08, 2018 18:17Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
-
Angola: Jami'an Tsaro Sun Kai Farmaki Kan Masu Tonon Lu'u-Lu' Ba Bisa Ka'ida Ba
Oct 06, 2018 12:53Rundunar 'yan sandan Angola sun kai farmaki kan masu tono diamond musamman baki 'yan kasashen waje bada izini ba a cikin kasar.
-
Jami'an Tsaro A Najeriya Suna Zargin Akwai Wakilan Kunkiyar Daesh A Sansanon Yan Gudun Hijira A Kasar
Sep 06, 2018 11:51Rundunar yansanda a Najeriya ta bayyana cewa akwai wakilan yan kungiyar Daesh a sansanonin yan gudun hijira a yankin arewa maso gabacin kasar.
-
A Najeriya An Kama 'Yan Boko Haram Fiye Da 20
Jul 19, 2018 12:22Majiyar 'yan sandan Najeriya ta sanar da kame mutane 22 'yan kungiyar Boko Haram wadanda suke shirya kai hare-haren kunar bakin wake.
-
An Hallaka 'Yan Tawaye 9 A Kudancin Mozambique
Jun 04, 2018 06:27Jami'an 'yan sandar kasar Mozambique sun sanar da hallaka 'yan tawaye 9 a kudancin kasar
-
'Yan Sanda A Sokoto Sun Ce An Sako Injiniya Dan Kasar Siriya Da Aka Sace A Jihar
May 23, 2018 17:35Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta ba da sanarwar sako wani injiniya dan kasar Siriya da wasu 'yan bindiga dadi suka yi awun gaba da shi a jihar Sokoto da ke arewacin kasar a makon da ya wuce.
-
'Yan Sanda Sun Kashe Mutane 18 Da Kama Wasu 56 Da Suke Da Hannu Cikin Kashe-Kashen Kaduna, Zamfara
May 11, 2018 18:13Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna a Nijeriya sun sanar da hallaka wasu mutane 18 masu dauke da makami da kuma kama wasu 56 da ake zargin suna da hannu cikin kashe-kashe da sace-sacen mutane a karamar hukumar Birnin Gwari na jihar da kuma jihar Zamfara.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kama Wani Dan Ta'adda Da Ke Son Kai Hari Birnin Mashad
May 06, 2018 11:19Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da kama wani mutum da ke da alaka da kungiyar ta'addancin nan ta munafukai MKO wanda yake kokarin kai wasu hare-haren ta'addanci a birnin Mashad mai tsarki.
-
Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Sanar Da Fara Shirin Daukar Sabbin 'Yan Sanda 6000
May 03, 2018 17:24A kokarin da ake yi na maganin matsalar tsaro da ake fuskanta a Nijeriya, rundunar 'yan sandan kasar ta sanar da cewa a ranar Litinin mai zuwa (7 ga watan Mayu) za ta fara aiwatar da shirin daukar sabbin 'yan sanda su 6000 kamar yadda shugaban kasar Muhammadu Buhari ya ba da umurni.