-
'Yan Sandan Afirka Ta Kudu Na Ci Gaba Farautar Abokan Tsohon Shugaba Zuma
Feb 20, 2018 05:17'Yan sandan Afirka ta Kudu sun kara fadada binciken rashawa da cin hanci da suke yi wa abokan tsohon shugaban kasar Jacob Zuma har zuwa kasashen waje da suka hada da kasashen India, China da Hadaddiyar Daular Larabawa.
-
Alal Akalla Mutane Biyu Sun Mutu Sakamakon Rikicin Da Ya Barke A Ivory Coast
Feb 18, 2018 11:20Rahotanni daga kasar Ivory Coast sun bayyana cewar alal akalla mutane biyu sun rasa rayukansu sakamakon barkewar wani rikici tsakanin mutane da jami'an tsaro a garin Bloléquin da ke yammacin kasar.
-
An Kai Hari Kan Wani Ofishin Yansanda A Kasar Masar
Jan 06, 2018 19:06Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana cewa wasu yan adawa sun kai hari kan wani ofishin yansanda a gabacin birnin Alkahira a yau Asabar.
-
Yan Darikar Katolika Ta Mabiya Addinin Kirista Sun Yi Allah Wadai Da Rundunar 'Yan Sandan DR Congo
Jan 05, 2018 06:50'Yan darikar Katolika ta mabiya addinin Kirista a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun yi Allah wadai da abin da suka kira matakin wuce gona da iri da rundunar 'yan sandan kasar ta dauka kan mabiya darikar a birnin Kinshasa fadar mukin kasar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sandan Nijeriya 2 Da Sace Wani Dan Kasar Portugal
Oct 24, 2017 17:51Rundunar 'yan sandan jihar Kogi da ke Nijeriya sun tabbatar da kashe wasu jami'anta guda biyu da kuma sace wani dan kasar Portugal a lokacin da wasu 'yan bindiga dadi su ka kai hari wani wajen da ake gida a jihar.
-
'Yan Sandan Masar 52 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addancin Da Aka Kai Musu
Oct 22, 2017 05:21Majiyoyin tsaro a kasar Masar sun tabbatar da cewa 'yan sandan kasar akalla su 52 sun mutu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai musu da rokoki da nakiyoyi a yankin Saharar Kudancin kasar; hari mafi muni da aka kai wa 'yan sandan cikin shekarun baya-bayan nan.
-
'Yan Sanda Da Masu Zanga-Zangar Kyamar Rashawa Sun Yi Taho Mu Gama A Zambiya
Oct 01, 2017 10:23'Yan sanda a kasar Zambiya sun far ma masu zanga-zangar kin jinin rashawa da cin hanci da suka taru a gaban majalisar dokokin kasar a daidai lokacin da ministan kudin kasar yake gabatar da kasafin kudi na shekara ga 'yan majalisar.
-
Gwamnatin Kasar Espania Ta Bada Sanarwan Kwace Iko Da Yansanda A Yankin Catalonina Mai son Bellewa
Sep 24, 2017 11:49Ministan cikin gida na kasar Espania ya bada sanarwan cewa daga yanzu iko da yansanda na yankin Catalonia mai son bellewa daga kasar ya koma hannun gwamnatin tsakiyar kasar.
-
'Yan Sandan Nijeriya: Dan Sanda Guda Ya Mutu/ An Kama 'Yan IPOB 59, Za a Kai Su Kotu
Sep 17, 2017 16:55'Yan sanda a Nijeriya sun bayyana cewar alal akalla dan sanda guda ya mutu sakamakon hare-haren da wasu mutane da ake zargin tsageran kungiyar nan ce ta IPOB masu yunkurin kafa kasar Biafra suka kai smusu a jihar Abia, suna masu cewa sun kama mutane 59 nan gaba za su gurfanar da su a gaban kotu.
-
'Yan Sandan Masar 18 Sun Rasu Sakamakon Harin Da'esh A Sina
Sep 11, 2017 17:54Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wasu 'yan sandan kasar su 18 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da wasu masu dauke da makami da aka ce 'yan kungiyar Da'esh (ISIS) ne suka kai a yankin Sinai na kasar a yau din nan Litinin.