-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Hallaka Jami'an 'Yan Sanda Biyu A Kasar Kenya
Sep 03, 2017 18:54Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wata coci tare da hallaka jami'an 'yan sanda biyu dake tsaron cocin a kudancin kasar Kenya.
-
Kenya: An zargi Jami'an Tsaro Da Musgunawa 'Yan Adawa
Aug 30, 2017 06:55Kungiyar kare hakkin bil'adama ta "Human Right Watch" ta ce; 'yan sandan kasar Kenya sun yi amfani da karfi akan 'yan hamayyar siyasa a lokacin da ake zabe da kuma bayansa.
-
An Kashe Yansanda Kimani 100 A Rikicin Kasar Brazil A Shekara ta 2017
Aug 27, 2017 11:48Majiyar gwamnatin kasar Brazil ta bayyana cewa daga farkon wannan shekara ta 2017 ya zuwa yanzu an kashe jami'an yansandan kasar kimani 100 a cikin rikice-rikicen kasar.
-
An Kori 'Yan Sandan Da Suka Wawashe Kayan Gidan Jonathan Daga Aiki
Aug 04, 2017 10:37Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da korar wasu 'yan sandan kasar su hudu daga aiki saboda zargin da ake musu da hannu cikin satar da aka yi a gidan tsohon shugaban Nijeriyan Goodluck Jonathan.
-
Masar: An Kashe 'Yan Ta'addar Da Su ka Kai Hari A Yankin Jiza.
Jul 16, 2017 06:50'Yan sandan kasar Masar sun sanar da kashe 'yan ta'adda biyu da su ka kai harin ta'addanci wanda ya kashe jami'an tsaro masu yawa.
-
Dw Ta Jamus Ta Yi Tir Da Kama Dan Rahotonta Da "Yan Sandan Najeriya Su ka yi.
Jun 26, 2017 04:21A ranar Juma'a ne dai aka kama Ibrahim Yakubu yayin da ya ke shirya rahoto akan ranar Kudus a garin Kaduna.
-
An Sanya 'Yan Sanda Na Musamman 600 A Kan Hanyar Abuja-Kaduna Don Tabbatar Da Tsaro
Jun 14, 2017 05:31Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da tura wasu 'yan sanda na musamman su 600 a kan hanyar Abuja-Kaduna don tabbatar da tsaro a hanyar musamman kawo karshen sace mutane da garkuwa da su don neman kudin fansa da ake yi.
-
An Gurfanar Da Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido A Gaban Kotun
May 02, 2017 11:15Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, a gaban wata kotun majistire da ke garin Dutse, babban birnin jihar Jigawan, bisa wasu zargi guda hudu da suke masa da suka da kalaman tunzura mutane.
-
'Yan Sanda Sun Yi Karin Bayani Kan Dalilan Kama Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido
May 01, 2017 10:52Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta yi karin bayani dangane da kama tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido da ta yi a jiya tana mai cewa ta yi hakan ne saboda kalaman tunzura mutane da yake yi.
-
'Yan Sanda Sun Yi Awun Gaba Da Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido
Apr 30, 2017 16:47'Yan sanda a Nijeriya sun yi awun gaba da tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido saboda zargin kokarin tada da hankali da hana ruwa gudu yayin zaben kananan hukumomi da za a gudanar a jihar.