-
Rasha: 'Yan Sanda Sun Baza Komar Kama Mutane Biyu Da Ake Zargi Da Harin Saint Petersburg.
Apr 04, 2017 16:56Jami'an tsaron Rashan sun tabbatar da cewa harin da aka kai a tashar jirgin kasa ta karkashin kasa na kunar bakin wake ne.
-
London: Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutane 5 Da Kuma Jikkata Wasu da dama.
Mar 23, 2017 06:42Kwamandan 'Yansandan kasar Birtaniya mai fada da ta'addanci ya tabbatar da cewa harin da aka kai na ta'addanci ne kuma ya ci rayukan mutane 4 da jikkata wasu 20.
-
'Yan Sandan Kongo Sun Kame Shugaban Wata Kungiyar Asiri Ta Kasar
Mar 04, 2017 05:53'Yan sandan kasar Demokradiyyar Kongo sun ce sun sami nasarar kame shugaban wata kungiyar Kiristoci ta asiri a babban birnin kasar, Kinshasa bayan rikici na kimanin makonni biyu da yayi sanadiyyar mutuwar mutane shida daga cikin magoya bayansa.
-
An sace wasu 'yan kasar Jamus a jihar Kaduna
Feb 23, 2017 10:54Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tura jami'an 'yan sanda na musaman bayan samun rahoton sace wasu yan kasar Jamus guda biyu a kauyen Jajela dake Jihar Kaduna.
-
Rwanda: An Kori 'Yan Sanda Masu Yawa Saboda Samun su Da Cin Hanci Da Rashawa.
Feb 08, 2017 06:42Wani babban jami'in yan sandan kasar ta Rwanda Theos Badege ya sanar da cewa; adadin wadanda aka kora din sun kai 198.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Masar A Yankin Kudancin Kasar
Jan 17, 2017 08:18Wasu gungun 'yan bindiga sun kai wani mummunan hari kan wajen binciken ababan hawa da ke yankin kudancin kasar Masar, inda suka kashe jami'an tsaro akalla takwas tare da jikkata wasu na daban.
-
Masar: Dan Sanda Daya ya Rasu A Wani Hari DA Aka kai wa Wani Babban Jami'n 'Yan sanda A Birnin Alkahira.
Jan 04, 2017 12:33Majiyar yan sandan Masar ta ci gaba da ta sanar da harin ta ce an kai shi ne akan motar wani babban jami'in yansanda.
-
Demokradiyyar Congo: An Sake Taho Mu gama Tsakanin Jami'an Tsaro Da 'Yan adawar Siyasa.
Dec 29, 2016 17:50Yan hamayyar Siyasa Sun yi Zanga-zanga a birnin Kinshasha domin nuna kin amincewarsu da daure wasu 'yan hamayya.
-
'Yan Sanda Sun Bukaci A Ba Su Damar Binciken Netanyahu Saboda Zargin Rashawa
Dec 27, 2016 11:19'Yan sanda a haramtacciyar kasar Isra'ila sun bukaci da fara gudanar da gagarumin bincike a kan firayi ministan haramtacciyar kasar Benjamin Netanyahu bisa zargin rashawa da cin hanci.
-
Rundunar 'Yan Sanda A Najeriya Ta Dauki Kwararan Matakan Tsaro Domin Bukukuwan Kirsimati
Dec 25, 2016 05:53Rundunar 'yan sanda a Najeriya ta sanar da daukar kwararan matakan tsaro a dukkanin fadin kasar domin ganin an gudanar da bukukuwan kirsimati lami lafiya a kasar.