-
Rundunar Sojin Burkina Faso Ta Sanar Da Kashe 'Yan Ta'adda A Shiyar Arewacin Kasar
Oct 06, 2018 12:44Rundunar sojin Burkina Faso ta sanar da kaddamar da hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a shiyar arewacin kasar tare da halaka 10 daga cikinsu.
-
'Yan Tawayen Kasar Uganda Sun Kai Hari Gabashin D/Congo
Aug 12, 2018 18:58Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawayen Uganda suka kai jihar Kivo ta Arewa dake gabashin Jamhoriyar Demokaradiyar Congo.
-
'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Sun Amince Da Raba Madafun Iko Tsakaninsu Da Gwamnatin Kasar
Jul 08, 2018 12:15Ministan harkokin wajen kasar Sudan ya sanar da cewa: 'Yan tawayen Sudan ta Kudu sun amince da mika ragamar mataimakin shugaban kasa ga jagoransu Riek Machar a karkashin yarjejeniyar sulhu da aka cimma a kasar.
-
Shugaban Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Zai Koma Kan Mukaminsa Na Mataimakin Shugaban Kasa
Jul 08, 2018 06:28Ministan harkokin wajen kasar Sudan ya bada sanarwan cewa yan tawayen Sudan ta kudu sun amince da cewa shugaban su Rick Macher ya koma kan kujerarsa ta mataimakin shugaban kasa a taron da suka gudanar a kasar Uganda a jiya Asabar.
-
Mazauna Yankin Gabashin Congo Sun Koka Kan Yadda Sojojin Kasar Ke Tunkarar 'Yan Tawaye
May 22, 2018 11:02Yadda Sojojin jamahoriyar demokaradiyar Kwango ke tunkarar 'yan tawaye a yankunan gabashin kasar ya fusata mazauna yankunan.
-
Shugaban Mali Na Shirin Yi Wa 'Yan Tawayen Kasar Afuwa
Jan 02, 2018 17:12Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya sanar da cewa nan gaba kadan za a kafa wata doka a kasar da za ta yi afuwa ga 'yan tawayen da suka shiga cikin rikicin shekara ta 2012 a kasar afuwa.
-
Jami'an Tsaron Sudan Sun Kama Madugun 'Yan Tawaye A Yankin Darfur
Nov 12, 2017 18:12Sojojin kasar Sudan sun sanar da samun nasarar kama daya daga cikin jagororin 'yan tawayen kasar na yankin Darfur a wani yanki na lardin Darfur din.
-
Sudan Ta Sake Sabunta Shirin Tsagaita Wuta Da 'Yan Tawayen Kasar
Oct 10, 2017 05:51Gwamnatin Sudan ta sanar da kara tsawaita shirin da ta kaddamar na tsagaita wuta da 'yan tawayen kasar har zuwa karshen wannan shekarar ta 2017.
-
Dauki Ba Dadi Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 25 A Kasar Sudan Ta Kudu
Sep 19, 2017 19:30Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar ya lashe rayukan mutane fiye da 25 a shiyar arewacin kasar.
-
Somaliya Ta Mika Madugun 'Yan Tawayen Ethiopia Ga Gwamnatin Kasar
Aug 31, 2017 17:55Mahukuntan kasar Somaliya sun mika daya daga cikin manyan jagororin kungiyar 'yan tawayen nan ta "The Ogaden National Liberation Front" (ONLF) na kasar Ethiopia ga gwamnatin kasar, lamarin da ke ci gaba da fuskantar suka daga ciki da wajen kasar.