-
Sojojin Sudan Ta Kudu Sun Kwace Babban Sansanin 'Yan Tawayen Kasar
Aug 07, 2017 17:23Sojojin kasar Sudan ta Kudu sun kwace babban sansanin 'yan tawayen kasar na Pagak da ke kan iyakan kasar da kasar Ethiopia, lamarin da ya sanya dubun dubatan mutanen gudu da barin wajen.
-
Gwamnatin Mali Ta Koma Kan Kujerar Tattaunawa Da 'Yan Tawayen Kasar
Jun 25, 2017 12:25Gwamnatin Mali ta sanar da cewa ta koma kan kujerar tattaunawa da bangaren 'yan tawayen kasar bayan dakatar da zaman tun a shekara ta 2015 da ta gabata.
-
Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
May 19, 2017 12:02Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya zargi bangaren 'yan tawayen kasar da rashin mutunta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a tsakanin bangarorin biyu.
-
Wani Ministan A Gwamnatin Sudan Ta Kudu Ya Hadewa Yan Tawaye
Feb 18, 2017 11:56Ministan ayyuka na gwamnatin Sudan ta Kudu ya bada sanrwan ajiye aikinsa da kuma hadewarsa da yan tawaye karkashin Rieck Masher.
-
Sabbin Rahotanni Kan Kisan Fararen Hula A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Feb 18, 2017 07:53Kungiyoyin kare hakkin bil adama da ke sanya ido a jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun fitar da wani rahoto kan kisan fararen hula a wasu yankuna na kasar.
-
Sojoji Masu Bore A Kasar Ivory Coast Suna Tada Hankalin Mutane A Birnin Yamousoukro
Jan 28, 2017 15:20Labaran da suke fitowa daga kasar Ivory Coast sun bayyana cewa sojojin kasar masu bore sun sanya mazauna babban birnin kasar Yamousoukro cikin zullumi da tsoro.
-
Congo: Harin Da "Yan tawayen Uganda Sun Kai Hari A Gabacin Kasar Congo
Jan 21, 2017 07:54Yan tawayen kasar Uganda sun sace mutane 25 a kauyen Haut-Uele da ke gabacin kasar Dekomradiyyar Congo.
-
Demokradiyyar Congo: An yi kira ga yan tawayen Rwanda da su fice daga congo.
Jan 13, 2017 05:48Wakilin Kasar Demokradiyyar Congo A majalisar Dinkin Duniya Ya yi kira ga yan tawayen Rwanda Da Sudan ta kudu da su fice daga kasarsa.
-
Sojoji Masu Bore A Ivory Coast Sun Sako Ministan Tsaron Kasar
Jan 08, 2017 06:37Rahotanni daga kasar Ivory Coast sun bayyana cewar a safiyar Lahadi sojoji masu bore a kasar sun sako ministan tsaron kasar Alain-Richard Donwahi bayan garkuwa da suka yi da shi na sa'oi a wani gida da ke birnin Bouake inda sojojin suka fara yin boren.
-
"Yan tawayen Kasar Uganda Sun Kai Hari A Gabacin Kasar Congo
Jan 02, 2017 11:46Yan tawayen kasar Uganda da aka fi sani da (ADF) sun kai hari a yankunan (Samboko) da ( Bialee) da su ke kan iyaka,inda su ka kashe mutane 14.