Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Kai Hari Kan Fadar Shugaban Kasar Yemen

    Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Kai Hari Kan Fadar Shugaban Kasar Yemen

    Dec 05, 2017 06:33

    A daren jiya litinin, jiragen yakin kawancen saudiya sun yi luguden wuta kan fadar shugaban kasar Yemen a birnin San'a.

  • Yemen: An Kashe Tsohon Shugaban Yemen Ali Abdallah Saleh

    Yemen: An Kashe Tsohon Shugaban Yemen Ali Abdallah Saleh

    Dec 04, 2017 12:55

    Rahotanni daga Yemen sun ce an kashe tsohon shugaban kasar Ali Abdallah Saleh a yau a lokacin da yake shirin tsrewa daga San'a zuwa Maariba.

  • Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki A Kasar Yamen

    Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki A Kasar Yamen

    Dec 04, 2017 06:57

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kawo karshen kai hare-hare ta sama da kasa kan kasar Yamen tare da hanzarta aikewa da kayayyakin jin kai zuwa kasar.

  • Mayakan Huthi Sun Cilla Makamai Masu Linzami Kan Cibiyar Nukliyar Al-Barakar Na AbuDhabi

    Mayakan Huthi Sun Cilla Makamai Masu Linzami Kan Cibiyar Nukliyar Al-Barakar Na AbuDhabi

    Dec 03, 2017 19:00

    Mayakan huthi na kasar Yemen sun bada labarin cilla makamai masu linzami kan cibiyar makamashin Nukliya ta Al-barakat da ke birnin Abu dabi na kasar Hadaddiyar daular Larabawa.

  • Dakarun Yemen Sun Harba Wani Makami Mai Linzami Zuwa Wata Cibiyar Nukiliyan Kasar UAE

    Dakarun Yemen Sun Harba Wani Makami Mai Linzami Zuwa Wata Cibiyar Nukiliyan Kasar UAE

    Dec 03, 2017 11:20

    Dakarun kasar Yemen sun sanar da harba wani makami mai linzami samfurin Cruise zuwa ga wata cibiyar nukiliya da ke Abu Dhabi, babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), a matsayin mayar da martani ga ci gaba da wuce gona da irin da sojojin UAE din suke wa kasar.

  • Babban Sakataren Kungiyar Ansarullahi Ta Yamen Ya Yi Gargadi Kan Fitinar Da Ta Kunno Kai A Kasar

    Babban Sakataren Kungiyar Ansarullahi Ta Yamen Ya Yi Gargadi Kan Fitinar Da Ta Kunno Kai A Kasar

    Dec 02, 2017 19:03

    Babban sakataren kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi ya yi kira ga al'ummar Yamen da su fadaka kan makircin da mahukuntan Saudiyya suke kitsawa da nufin hada al'ummar Yamen fada a tsakaninsu.

  • Al-Houti: Al'ummar Yemen Ba Za Su Taba Mika Kai Ga Amurka Da Isra'ila Ba

    Al-Houti: Al'ummar Yemen Ba Za Su Taba Mika Kai Ga Amurka Da Isra'ila Ba

    Nov 30, 2017 15:50

    Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdulmalik Al-Houthi ya bayyana cewar al'ummar Yemen ba za su taba mika wuya ga Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila ba, kamar yadda kuma ya ja kunnen gwamnatin Saudiyya dangane da ci gaba da killace kasar Yemen din da take yi.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Kaddamar Da Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Kaddamar Da Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Nov 28, 2017 18:59

    Kakakin Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA" ya jaddada bukatar kawo karshen hare-haren jiragen saman mahukuntan Saudiyya kan kasar Yamen.

  • An Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Laifuffukan Yaki UAE A Kasar Yemen

    An Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Laifuffukan Yaki UAE A Kasar Yemen

    Nov 28, 2017 05:17

    An shigar da kasar gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) a kotun kasa da kasa da mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC saboda hannun da take da shi cikin hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar kasar Yemen da Saudiyya take wa jagoranci.

  • Yemen : Tallafin Farko Ya Shiga Yankin Da 'Yan Houthi Ke Rike Da

    Yemen : Tallafin Farko Ya Shiga Yankin Da 'Yan Houthi Ke Rike Da

    Nov 27, 2017 06:34

    MDD, ta sanar da cewa wani jirgin ruwa dauke da tallafin abinci ya samu isa tashar ruwa ta yammacin kasar Yemen, wanda shi ne na farko cikin makwanni uku a yankin da 'yan gwagwarmaya na Houthi ke rike da.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS