Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Rahotanni: Birtaniyya Na Horar Da Sojojin Saudiyya A Asirce Kan Yakan Al'ummar Yemen

    Rahotanni: Birtaniyya Na Horar Da Sojojin Saudiyya A Asirce Kan Yakan Al'ummar Yemen

    Nov 26, 2017 17:19

    Wata jaridar kasar Birtaniyya ta bayyana cewar sojojin kasar suna gudanar da wani shiri na ba da horo a asirce ga sojojin kasar Saudiyya dangane da yadda za su ci gaba da yaki a kasar Yemen inda sama da mutane 12,000 suka rasa rayukansu kana wasu dubban na daban suka sami raunuka tun bayan da Saudiyya ta kaddamar da hare-hare a kasar ta Yemen a watan Maris na 2015.

  • Asusun Kula Da Kananan Yara Na MDD Ya Koka Kan Ci Gaba Da Mutuwar Kananan Yara A Yamen

    Asusun Kula Da Kananan Yara Na MDD Ya Koka Kan Ci Gaba Da Mutuwar Kananan Yara A Yamen

    Nov 26, 2017 07:43

    Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa: Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen lamarin da ke kara yawan kananan yara da suke mutuwa a kullum rana.

  • Ansarullah: Wasu Gwamnatocin Gabas Ta Tsakiya Yanki Ne Na  Manyan Azzamluman Duniya

    Ansarullah: Wasu Gwamnatocin Gabas Ta Tsakiya Yanki Ne Na Manyan Azzamluman Duniya

    Nov 25, 2017 19:01

    Shugaban kungiyar Ansarullah ta Kasar Yemen, Abdulmalik Badruddin ka kara da cewa; wasu kasashen na yanki da suke damfare da manyan kasashen duniya, suna cutar da musulunci daga cikinsa

  • Rahoton Hukumar UNICEF Kan Halin Da Yara Suke A Kasar Yemen

    Rahoton Hukumar UNICEF Kan Halin Da Yara Suke A Kasar Yemen

    Nov 25, 2017 06:21

    Asusun kula da yara na MDD UNICEF a takaice ya bada rahoton cewa yara dubu 23 daga shekara ta 2016 ya zuwa yanzu suka rasa rayukansu a kasar Yemen sanadiyyar hare-haren kasar Saudia da kawayenta a kan kasar.

  • MDD: Wajibi Ne A Kawo Karshen Killace Kasar Yemen Baki Daya

    MDD: Wajibi Ne A Kawo Karshen Killace Kasar Yemen Baki Daya

    Nov 23, 2017 06:32

    Majalisar Dinkin Duniyar ta ce; Ci gaba da killace Filayen saukar jiragen sama da tashoshin jiragen ruwan Yemen, yana kara taimakawa wajen yaduwar kwalara.

  •  Hare-Haren Saudiya A Yemen Sun Yi Sanadiyyar Mutuwar Fararen Hula 17

    Hare-Haren Saudiya A Yemen Sun Yi Sanadiyyar Mutuwar Fararen Hula 17

    Nov 18, 2017 05:53

    A wani sabon harin da jiragen yakin kawancen saudiya suka kai kasar yemen fararen hula 17 suka rasa rayukansu

  • MDD Ta Yi Kashedi Kan Bullar Wata Sabuwar Cuta A Kasar Yemen.

    MDD Ta Yi Kashedi Kan Bullar Wata Sabuwar Cuta A Kasar Yemen.

    Nov 15, 2017 12:26

    MDD ta bayyana damuwarta da yi yuwan bullar cutar Diphtheria mai matukar hatsari ga rayuwar mutane kasar Yemen.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Killace Kasar Yamen

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Killace Kasar Yamen

    Nov 14, 2017 06:18

    Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kawo karshen killace Yamen da rundunar kawancen Saudiyya take yi wa kasar ta sama da ruwa da kuma ta kasa.

  • Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya

    Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya

    Nov 12, 2017 18:12

    Firayi ministan kasar Aljeriya, Ahmed Ouyahia, ya bayyana cewar wasu kasashen larabawa sun kasashe zunzurutun kudaden da suka kai Dala Biliya 130 da nufin ruguza kasashen Siriya, Libiya da Yemen.

  • Yemen : Har Yanzu Akwai Cikas Wajen Shigar Da Kayan Agaji_MDD

    Yemen : Har Yanzu Akwai Cikas Wajen Shigar Da Kayan Agaji_MDD

    Nov 11, 2017 15:01

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa har yanzu kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen na ci gaba da hadasa cikas wajen shigar da kayen agaji a wannan kasa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS