-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hari Akan Ma'aikatar Tsaron Kasar Yemen
Nov 11, 2017 06:53A daren jiya juma'a ne dai jiragen yakin suka kai harin a kan ma'aikatar tsaron Yamen dake birnin San'aa har sau biyu.
-
Ansarullah Ta Sha Alwashi Ci Gaba Da Kai Hari Kan Saudiya Matukar Ba Ta Daina Kai A Kan Yemen Ba
Nov 09, 2017 11:22Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta bayyana cewar matukar dai kasar Saudiyya ta ci gaba da kai wa kasar Yemen hare-haren wuce gona da irin da take kai musu da kuma ci gaba da killace kasar, to kuwa za su ci gaba da kai mata hare-hare da makamai masu linzamin da suke da su.
-
Kwamitin Tsaro Ya Bukaci Saudiyya Ta Kawo Karshen Killace Yemen
Nov 09, 2017 05:48Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya a bukaci kawacen da Saudiyya ke jagoranta da ya kawo karshen killacewar da ya yi wa kasar Yemen dake fuskantar barazana yunwa irinta mafi muni a shekarun goma da suka gabata.
-
Kungiyar Kai Agajin Gaggauta Ta Bukaci A Bude Iyakokin Kasar Yemen Domin Shigar Da Abinci
Nov 08, 2017 18:11Kungiyar kai agajin gaggauwa ta kasa da kasa ta bukaci da a bude dukkanin iyakokin kasar yemen domin shigar da kayan abinci da magani
-
Yemen : MDD Ta Bukaci Saudiyya Ta Bada Damar Isar da Kayan Agaji
Nov 07, 2017 15:18Majalisar dinkin duniya ta bukaci Saudiyya data bada damar isar da kayan agaji a kasar Yemen, bayan da Saudiyyar ta rufe duk hanyoyin shige da fice a wannan kasa ta Yemen.
-
Dakarun Kasar Yemen Sun Nuna Wasu Sabbin Makamai Masu Linzami Da Suka Kera
Nov 07, 2017 11:18Manyan jami'an kasar Yemen da manyan kwamandojin dakarun Ansarullah na kasar sun gudanar da wani rangadi don duba wasu sabbin makamai masu linzami da dakarun kasar suka kera a garin Hudaydah da ke bakin ruwa na kasar.
-
Wata Majiya: Hariri Yayi Murabus Ne Bayan Iran Ta Ki Yarda Da Bukatar Saudiyya Na Janye Goyon Bayan Al'ummar Yemen
Nov 05, 2017 18:13Wata majiya mai karfi ta bayyana cewar Sa'ad al-Hariri, firayi ministan kasar Labanon mai murabus, yayi murabus daga mukamin nasa ne bayan da Iran ta ki amincewa da bukatar da ya gabatar mata da sunan Saudiyya na ta daina goyon bayan al'ummar kasar Yemen da Saudiyyan take ci gaba da kai musu hare-hare.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Oct 31, 2017 12:05Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Dhabu'ah da Ramadah da suke birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen.
-
Iskar Gas Mai Guba Da Saudiyya Take Watsawa Shi Ne Dalilin Yaduwar Kwalara A Yemen
Oct 30, 2017 05:50Wani babban jami'in sojin kasar Yemen ya bayyana cewar hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya take kai wa kasar Yemen din da iskar gas mai guba shi ne ummul aba'isin din mummunan yanayi da yaduwar cutar kwalara da ake fuskanta a kasar.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-hare A Yankuna Daban-daban.
Oct 29, 2017 19:09Jiragen yakin na Saudiyya sun kai hare-hare har sau 15 ne a cikin babban birnin kasar Sanaa