-
MDD: Yanayin Da Al’ummar Yemen Suke Ciki Mai Daga Hankali Ne
Oct 28, 2017 18:00Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar yanayin bil’adama a kasar Yemen, wacce take karkashin hare-haren wuce gona da iri na kasar Saudiyya da kawayenta na sama da shekaru biyu da rabi, wani yanayi ne mai tada hankalin gaske.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Sudan Ya Ce Shigar Kasar Cikin Yakin Kasar Yamen Bai Dace Ba
Oct 26, 2017 18:50Wani dan Majalisar Dokokin Sudan ya bayyana rashin amincewarsa da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na shiga cikin rundunar kawancen Saudiyya da take yaki a kasar Yamen.
-
Yemen: Dakarun Sa-Kai Na Ansarullah Sun Kai Hari A Sansanonin Saudiyya Da Ke Asir.
Oct 25, 2017 06:43A jiya talata ne sojojin Yemen da kuma dakarun sa-kai na Ansarullah suka kai harin da manyan bindigogi a sansanonin Saudiyya na al-majazah da Riqabatul Hanjar da ke gundumar Asir.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 20
Oct 21, 2017 18:20Jiragen yakin na Saudiyya sun kai hari ne akan iyakar Gamr a gundumar Sa'adah da ke arewacin kasar.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya Masu Yawa
Oct 18, 2017 19:00Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kaddamar da hare-haren daukan fansa kan yankunan kudancin Saudiyya, inda suka kashe sojojin hayar Saudiyya masu yawa.
-
Jiragen Amurka Marar Direba Sun Hallaka 'Yan IS A Yemen
Oct 17, 2017 05:50Rundinar sojin Amurka ta sanar da hallaka gomman 'yan ta'addan Da'esh a wasu sansanoni biyu a kasar Yemen.
-
Ansarullah: Amurka Da Kawayenta Suna Goyon Bayan Ta'addanci.
Oct 13, 2017 12:36Babban sakataren Kungiyar Ansarullah ta Yemen, Abdulmalik al-Huthy ya ce wajibi ne a sauya sunan kawancen kasa da kasa da Amurka take jagoranta zuwa na goyon bayan ta'addanci maimakon na fada da ta'addanci.
-
MDD : Saudiyya Na Kisan Yara A Yemen
Oct 06, 2017 08:58A karon farko Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen da kisa da kuma gallazawa yara.
-
MDD Ta Sanya Saudiyya Da Kawayenta Cikin Masu Take Hakkokin Bil'adama Saboda Yakin Yemen
Oct 06, 2017 05:24Majalisar Dinkin Duniya ta sanya hadin gwiwan kasashen da suka kaddamar da yaki a kasar Yemen karkashin jagorancin Saudiyya cikin jerin sunayen kasashe masu take hakkokin bil'adama.
-
Yan Gudun Hijiran Somalia A Yemen Suna Barin Kasar Saboda Yaki
Oct 05, 2017 17:05MDD ta bada sanarwan cewa yan gudun hijirar kasar Somalia wadanda suka gudu daga kasarsu a shekarun baya zuwa kasar yemen a halin yanzu suna kaura daga kasar sanadiyyar yaki da kuma barazanar fari.