Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Tsohon Shugaban Kasar Yemen: Saudiyya Za Ta Yi Nadamar Kai Wa Yemen Hari.

    Tsohon Shugaban Kasar Yemen: Saudiyya Za Ta Yi Nadamar Kai Wa Yemen Hari.

    Oct 02, 2017 07:13

    Abdallah Saleh tsohon shugaban kasar ta Yemen ya kira yi Saudiyya da ta fice daga cikin kasar, tare da jaddada cewa za ta yi nadamar kai wa kasar hari.

  • Sojojin Sudan Suna Ci Gaba Da Halaka A Kasar Yamen

    Sojojin Sudan Suna Ci Gaba Da Halaka A Kasar Yamen

    Oct 01, 2017 06:29

    Jaridar Akhbar ta bayyana cewa: Sojojin Sudan da suke yaki a kasar Yamen karkashin jagorancin masarautar Saudiyya suna ci gaba da shan kashi.

  • MDD Za Ta Binciki Zargin Aikata Laifukan Yaki A Yemen

    MDD Za Ta Binciki Zargin Aikata Laifukan Yaki A Yemen

    Sep 30, 2017 05:38

    Bayan shafe doguwar tattaunawa mai wuya, kwamitin kare hakkin dan adam na Majalisar Dinkin Duniya, ya amunce da kudirin aikewa da wata tawagar kwararu na kasa da kasa don yin bincike kan zargin aikata laifukan yaki a kasar Yemen.

  • Gwamnatin Sudan Ta Yi Furuci Da Halakar Sojojinta Fiye Da 400 A Kasar Yamen

    Gwamnatin Sudan Ta Yi Furuci Da Halakar Sojojinta Fiye Da 400 A Kasar Yamen

    Sep 27, 2017 06:41

    Rundunar sojin Sudan ta yi furuci da cewa: Sojojin kasarta fiye da 400 ne suka halaka a kasar Yamen a yakin da suke gudanarwa karkashin jagorancin kasar Saudiyya.

  • Yemen:

    Yemen: " Sojoji Da Dkarun Tsaron Kasa Sun Harba Makami Mai Linzami A Kudancin Saudiyya

    Sep 24, 2017 08:04

    Majiyar tsaron Yemen ta ce an harba makami mai linzamin ne akan sansanin sojan saman Saudiyya da ke kudancin kasar.

  • Kokarin Al'ummar Kasar Yemen Na Kawo Karshen Mamayar Saudiya

    Kokarin Al'ummar Kasar Yemen Na Kawo Karshen Mamayar Saudiya

    Sep 21, 2017 20:01

    Shugaban Majalisar kolin zartarwa ta kasar yemen yayi gargadin cewa duk wani harin da za a ci gaba da kaiwa kasar, Al'ummar yemen za ta ci gaba da kokarinta wajen 'yantar kasar daga mamaya.

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula A Lardin Ta'az Na Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula A Lardin Ta'az Na Kasar Yamen

    Sep 16, 2017 11:52

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai jerin hare-haren wuce gona da iri kan lardin Ta'az da ke shiyar kudu maso yammacin kasar Yamen, inda suka kashe fararen hula akalla takwas tare da jikkata wasu da dama.

  • Yemen: An Yi Tattaunawa A Tsakanin Tsohon Shugaban Kasa Abdallah Saleh Da Jagoran 'Yan Huthi.

    Yemen: An Yi Tattaunawa A Tsakanin Tsohon Shugaban Kasa Abdallah Saleh Da Jagoran 'Yan Huthi.

    Sep 13, 2017 18:59

    Tattaunawar a tsakanin Abdulmalik Badruddin al-huthy da Ali Abdullah Saleh ta maida hankali ne akan dinke barakar da ke tsakaninsu domin kalubalantar makiya.

  • UN Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkokin Bil-Adama A Yamen

    UN Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkokin Bil-Adama A Yamen

    Sep 12, 2017 11:47

    Shugaban kwamitin kolin Kare Hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike kan take hakkokin bil-Adama a yakin wuce gona da iri da aka kaddamar kan kasar Yamen.

  • Dakarun Tsaron Yemen Sun Kai Harin Rokoki A Kan Sojojin Saudiya

    Dakarun Tsaron Yemen Sun Kai Harin Rokoki A Kan Sojojin Saudiya

    Sep 07, 2017 06:34

    Sojoji da dakarun sa kai na kasar yemen sun kai harin rokoki a kan wuraren taruwar sojojin saudiya a najran dake kudancin saudiya a daren jiya laraba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS