Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Kungiyar Ansarullah Ta Tabbatar Da Kalubalantar Sojojin Hayar Saudiya

    Kungiyar Ansarullah Ta Tabbatar Da Kalubalantar Sojojin Hayar Saudiya

    Aug 26, 2017 16:15

    Wani Jigo a majalisar siyasar kungiyar gwagwarmayar ansarullah ta kasar yemen ya tabbatar da cewa za su tsananta kalubalantar duk wani hari wuce gona da iri na sojojin hayar saudiya

  • MDD Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Harin Da Saudiyya Ta Kai Yemen Shekaran Jiya

    MDD Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Harin Da Saudiyya Ta Kai Yemen Shekaran Jiya

    Aug 25, 2017 16:36

    Hukumar kula da hakkokin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci da a gudanar da wani bincike mai cin gashin kansa dangane da harin wuce gona da irin da Saudiyya da kawayenta suka kai kasar Yemen a shekaran jiya Laraba.

  • Jiragen Saman Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane 35 A Kasar Yamen

    Jiragen Saman Masarautar Saudiyya Sun Kashe Mutane 35 A Kasar Yamen

    Aug 23, 2017 18:58

    Jiragen saman yakin Masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan wani sansanin 'yan gudun hijira a shiyar arewacin birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen, inda suka kashe mutane akalla 35 tare da jikkata wasu na daban.

  • Hare-Haren Jiragen Yakin Kawancen Saudiya A Jihar Hijja Ta Kasar Yemen

    Hare-Haren Jiragen Yakin Kawancen Saudiya A Jihar Hijja Ta Kasar Yemen

    Aug 20, 2017 06:22

    Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari har so tara a garin Maidi na jihar Hijjar kasar Yemen

  • Rahoton MDD: Saudiyya Ce Ke Da Alhakin Kisan Yara A Yemen

    Rahoton MDD: Saudiyya Ce Ke Da Alhakin Kisan Yara A Yemen

    Aug 19, 2017 05:39

    Majalisar dinkin duniya ta dora alhakin kisan daruruwan kananan yara a kasar Yemen a kan gwamnatin Saudiyya.

  • Maniyyata 31 Sun Rasa Rayukansu A Kasar Saudiyya

    Maniyyata 31 Sun Rasa Rayukansu A Kasar Saudiyya

    Aug 15, 2017 17:42

    Mahukuntan kasar saudiyya sun sanar da rasuwar maniyyata 31 daga cikin wadanda suka isa kasar domin gudanar da aikin hajjin bana.

  • Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Aug 15, 2017 11:44

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen.

  • Al'ummar Sudan Suna Adawa Da Tura Sojojin Kasarsu Zuwa Yemen

    Al'ummar Sudan Suna Adawa Da Tura Sojojin Kasarsu Zuwa Yemen

    Aug 10, 2017 12:27

    Da dama daga cikin mutane da kuma jam'iyyun siyasar kasar Sudan sun ki amincewa da tura sojojin kasar zuwa Yemen domin taya Saudiyya yaki.

  • Jam'iyyun Adawa A Kasar Sudan Sun Bayyana Rashin Amincewarsu Da Kara Aike Da Sojojin Kasar Zuwa Yemen

    Jam'iyyun Adawa A Kasar Sudan Sun Bayyana Rashin Amincewarsu Da Kara Aike Da Sojojin Kasar Zuwa Yemen

    Aug 10, 2017 06:41

    Mutanen kasar Sudan da kuma jam'iyyun siyasar kasar da dama sun bayyana rashin amincewarsu da sake aikawa da karin sojojin kasar zuwa yaki a kasar yemen.

  • Yan Gudun Hijira Daga Kasar Somalia Kimani 50 Ne Suka Nutse A Cikin Tekun Adan

    Yan Gudun Hijira Daga Kasar Somalia Kimani 50 Ne Suka Nutse A Cikin Tekun Adan

    Aug 10, 2017 06:40

    Yan gudun hijira daga kasashen Somalia da Ethiopia da dama ne suka mutu sanadiyyar nutsewar kwale-kwalen da ke dauke da su a kusa da gabar tekun aden a kasar Yemen.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS