-
An Bukaci Saudiyyah Da Ta Kawo Karshen Killace Filin Jirage Na San'a A Yemen
Aug 09, 2017 16:40Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya da wasu kungiyoyin bayar da agaj na kasa da kasa, sun bukaci Saudiyya da ta kawo karshen killace filin sauka da tashin jiragen sama na birnin San'a na kasar Yemen da take yi.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Ja Kunne Kan Goyon Bayan Wuce Gona Da Irin Saudiyya A Yemen
Aug 05, 2017 10:23Kungiyar Ansarullah (da aka fi sani da 'yan Houthi) ta kasar Yemen ta ja kunnen kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa kan ci gaba da goyon bayan wuce gona da irin kasar Saudiyya da kawayenta a kan al'ummar Yemen a daidai lokacin da yanayin al'ummar kasar ke ci gaba da munana.
-
MDD Ta Sanar Da Cewa: Masarautar Saudiyya Ta Hana Aikewa Da Kayayyakin Jin Kai Zuwa Yamen
Aug 02, 2017 18:15Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan tsare-tsare da bunkasa kasa a Yamen ya sanar da cewa: Mahukuntan Saudiyya sun hana duk wani matakin aikewa da kayayyakin jin kan bil-Adama zuwa kasar Yamen.
-
MDD: Saudiyya Tana Hana Ba Wa Jiragen Agaji Zuwa Yemen Mai
Aug 02, 2017 11:05Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa gwamnatin Saudiyya tana ci gaba da hana ba wa jiragen saman agajinta man fetur din da suke bukata wajen ci gaba da kai kayayyakin agaji ga al’ummar kasar Yemen a babban birnin kasar Sana’.
-
Sojojin Yemen Sun Mayar Da Martani A Kan Ta'addancin Saudiya
Aug 02, 2017 06:32Sojoji da Dakarun sa kai na kungiyar Ansarullah na kasar yemen sun kai hari wuraren taruwar sojojin hayar saudiya a yankunan Asir, Jauf da Ta'az tare da hallaka da dama daga cikin su.
-
Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Kan Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana
Jul 19, 2017 06:37Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa: Amfani da matakan siyasa da gudanar da zaman tattaunawa sune kawai hanyoyin warware rikicin kasar Yamen.
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Wasu Mutane 19 A Garin Ta'iz Na Yemen
Jul 18, 2017 17:54A ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya da kawayenta suke kai wa kasar Yemen, jiragen yakin Saudiyyan sun kai wasu munanan hare-hare a lardin Ta'izz da ke kudu maso yammacin kasar ta Yemen inda suka kashe wasu mutane 19 marasa matsuguni da kuma raunana wasu na daban.
-
Yemen: Wadanda Su Ka Kamu Da Cutar Kwalara Sun Kai 1770
Jul 16, 2017 06:46Hukumar lafiya ta duniya ( w.h.o) wacce ta sanar da wannan adadin ta ci gaba da cewa; Wadanda aka tabbatar da mutuwarsu sun kai 770.
-
WHO : Akwai Barazanar Annobar Kwalera Ta Yadu A Hajjin Bana
Jul 14, 2017 15:21Hukumar lafiya ta duniya ta ce annobar cutar amai da gudawa a kasar Yemen na iya yaduwa a yayin aikin hajjin bana a birnin Makka na kasar Saudiyya.
-
Hukumar "WFP" Ta Yi Kira Kan Ceto Dubban Kananan Yara Daga Masifar Yunwa
Jun 27, 2017 19:04Babban daraktan Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya "WFP" ya yi kira ga kasashen yammacin Turai da su gabatar da tallafi domin ceto dubban daruruwan kananan yara daga masifar yunwa a kasar Yamen da nahiyar Afrika.