Yemen: Wadanda Su Ka Kamu Da Cutar Kwalara Sun Kai 1770
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i22230-yemen_wadanda_su_ka_kamu_da_cutar_kwalara_sun_kai_1770
Hukumar lafiya ta duniya ( w.h.o) wacce ta sanar da wannan adadin ta ci gaba da cewa; Wadanda aka tabbatar da mutuwarsu sun kai 770.
(last modified 2018-08-22T11:30:23+00:00 )
Jul 16, 2017 06:46 UTC
  • Yemen: Wadanda Su Ka Kamu Da Cutar Kwalara Sun Kai 1770

Hukumar lafiya ta duniya ( w.h.o) wacce ta sanar da wannan adadin ta ci gaba da cewa; Wadanda aka tabbatar da mutuwarsu sun kai 770.

Hukumar lafiya ta duniya ( w.h.o) wacce ta sanar da wannan adadin ta ci gaba da cewa; Wadanda aka tabbatar da mutuwarsu sun kai 770.

Wani sashe na rahoton ya ce; Rashin ruwan sha mai kyau ne ummul haba'isin yaduwar cutar ta kwalara a cikin kasar ta Yemen.

Hare-haren da Saudiyya ta dauki fiye da shekaru biyu tana kai wa Yemen ya lalata muhimman cibiyoyin gwamnatin kasar da su ka hada da asibitoci.

Fiye da mutane 12,000 ne harin na Saudiyya ya kashe yayin da wasu dubbai kuma su ka jikkata.