-
Huthy: HKI Tana Cikin Masu Yakar Kasar Yemen
Mar 04, 2019 05:15Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen, Sayyid Abdulmalik Badurddin al-Huthy, ya ce; Haramtacciyar Kasar Isra’ila tana cikin masu yakar mutanen Yemen, ya kuma kara da cewa adawar da take wa mutanen kasar a fili take, musamman a kafafen watsa labaranta
-
Yemen : An Cimma Yarjejeniyar Janye Mayaka Daga Hodeida
Feb 18, 2019 03:46Majalisar Dinkin Duniya, ta sanar da cimma wata yarjejeniya tsakanin bangarorin dake rikici a Yemen, wacce ta tanadi janye masu dauke da makamai a birnin Hodeida.
-
MDD: Kashi 80% Na Mutanen Kasar Yemen Na Bukatar Taimakon Gaggawa.
Feb 14, 2019 19:18Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan cewa matsalar abinci na kara tsanani a kasar Yemen
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Yi Lugudar Wuta A Babban Birnin Kasar Yemen
Feb 09, 2019 05:16A jijjifin safiyar yau assabar jiragen yakin kasar Saudiya sun yi lugudar wuta a Sana'a babban birnin kasar yemen.
-
Bangarorin Dake Rikici A Yemen Na Tattaunawa A Jodan
Feb 08, 2019 05:20Bangarorin dake rikici a kasar Yemen na wata tattaunawa a birnin Amman na Jodan, kan musayar fursunoni a tsakaninsu.
-
An Gwabza Fada Tsakanin Bangarorin Dake Rikici A Yemen
Jan 12, 2019 13:53Rahotanni daga Yemen na cewa wani fada ya sake barkewa da sanyin safiyar yau Asabar a yankin Hodeida tsakanin bangarorin dake rikici a kasar, duk da yarjejeniyar tsagaita bude wutar da aka cimma a tsakiyar watan Disamba da ya gabata.
-
Mayakan Haya Na Kasar Sudiya Da Dama Sun Halaka A Kasar Yemen
Jan 10, 2019 12:17Wani jirgin yaki wanda ake sarrafa shi daga nesa ya kai hari kan taron wasu mayakan haya na kasar Saudia a kudancin kasar Yemen inda ya halaka da dama daga cikinsu.
-
Wakilin MDD Kan Rikicin Yemen Ya Isa Birnin Sanaa
Jan 05, 2019 15:42Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan rikicin kasar Yemen, Martin Griffiths, ya isa Sanaa, babban birnin kasar Yemen inda zai tattaunawa da 'yan houtsis a wani mataki na kara karfafa wa yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma a birnin Hodeida wanda ya kunshi tashar jiragen ruwa.
-
Yawan Yan Gudan Hijira Ya Karu A Shekarar Da Ta Gabata A Duniya.
Jan 01, 2019 06:48Hukumar yan gudun hijira ta MDD ta bada sanarwan cewa yawan yan gudun hijira a duk fadin duniya ya karu a cikin shekarar da ta gabata.
-
New York Times: Sojojin Haya Dubu 14 Ne Daga Sudan Suke Yaki A Yemen
Dec 30, 2018 07:00Jaridar New York Times ta kasar Amurka ta buga wani rahoton da ke cewa, sojojin gwamnatin Sudan su dubu 14 ne suke yaki a kasar Yemen a matsayin sojin hayar Saudiyya.