-
Yemen : Jagoran Tawagar Masu Sanya Ido Na MDD Ya Isa Birnin Sanaa
Dec 23, 2018 10:21Jagoran tawagar masu sanya ido na MDD kan rikicin Yemen ya isa Sanaa babban birnin kasar ta Yemen da 'yan Houtsie ke rikeda, bayan da ya ziyarci birnin Aden a jiya Asabar.
-
Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Amince Da Tura Tawagar Masu Sanya Ido A Yemen
Dec 22, 2018 07:00Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da tura tawagar majalisar wacce zata kula da tashar jiragen ruwa ta Al-Hudaida mai muhimmanci a kasar Yemen.
-
Kwamitin Tsaro Na Zama Kan Batun Aikewa Da Masu Sanya Ido A Yemen
Dec 21, 2018 03:53A wani lokaci yau Juma'a ne ake sa ran kwamitin tsaro na MDD, zai yi wani zama domin kada kuri'a kan kudirin tura jami'ansa masu sanya ido a kasar Yemen.
-
Yemen : Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Na Tangal-tangal a Hodeida
Dec 20, 2018 11:05Rahotanni daga Yemen na cewa yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma tsakannin bangarorin dake rikici a kasar na tangal-tangal a arewacin Hodeida.
-
Ranar Talata Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Zata Fara Aiki A Yemen
Dec 17, 2018 10:38Majiyoyi daga MDD, sun bayyana cewa a gobe Talata ne yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin bangarorin dake rikici a Yemen zata fara aiki.
-
An Cimma Yarjejeniya Tsakanin 'Yan Yemen
Dec 14, 2018 04:22Majalisar Dinkin Duniya ta cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yankunan dake fama da rikici a Yemen, bayan tattaunawar neman zaman lafiya data gudana a Swiden tsakanin bangarorin dake rikici a kasar ta Yemen.
-
Jagora: Amurka Tana Tallafawa Saudiya A Ta'asar Da Take Aikatawa A Yemen
Dec 12, 2018 19:18Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Aya. Khaminae ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amarka tana taimakawa gwamnatin kasar Saudia a ta'asar da take aikatawa a kasar Yemen.
-
MDD : Guteress Zai Halarci Taron Sasanta 'Yan Yemen
Dec 12, 2018 05:24A wani mataki na karfafa wa tattaunawar neman sulhu da ake tsakanin bangarorin dake rikici a kasar Yemen, sakatare Janar na MDD, Antonio Guteres, zai je Swiden domin ganawa da bangarorin da batun ya shafa.
-
Iran Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Shirin Sulhun Kasar Yemen
Dec 11, 2018 16:21Shugaban kasar Iran Hasan Rouhani ya bayyana goyon bayan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga tattaunawar sulhun kasar Yemen yana mai cewa a halin yanzu 'yan mamaya sun fahimci cewa yin sulhu da al'ummar Yemen shi ne kawai damar da suke da shi.
-
Mutane Miliyan 10 Na Kasar Yemen Na Bukatar Taimakon Abinci
Dec 11, 2018 07:14Majalisar Dinkin Duniya ce ta bayyana cewa mutane miliyan 10 na kasar Yemen din za su bukaci abinci a shekara mai zuwa