Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Yemen / HWO : An Samu Raguwar Kisa Na Cutar Kwalera

    Yemen / HWO : An Samu Raguwar Kisa Na Cutar Kwalera

    Jun 27, 2017 11:03

    Hukumar lafiya ta duniya ta ce an samu raguwar kisa na cutar amai da gudawa a Kasar Yemen, wacce ta yi sadadin mutuwar mutane 1,400 a cikin wata biyu a wannan kasa.

  • Wani Harin Sama Ya Kashe Fararen Hula 24 A Yemen

    Wani Harin Sama Ya Kashe Fararen Hula 24 A Yemen

    Jun 18, 2017 15:45

    Rahotanni daga Yemen na cewa a kalla mutane 24 ne suka ras arayukansu a wani harin sama da aka kai kan wata kasuwa dake wani yankin 'yan shi'a a kusa da iyaka da Saudiyya.

  • Yemen: Dakarun Yemen Sun Kai Wa Sansanonin Sojan Saudiyya Hari.

    Yemen: Dakarun Yemen Sun Kai Wa Sansanonin Sojan Saudiyya Hari.

    Jun 18, 2017 11:56

    Mayakan Ansarullah na kasar Yemen, sun maida martani akan sansanonin sojojin Saudiyya da ke Gundumomin Asir da Najran.

  • UNICEF: Rabin Mutane Dubu 124 Da Suka Kamu Da Cutar Kwalara A Yemen Kananan Yara Ne

    UNICEF: Rabin Mutane Dubu 124 Da Suka Kamu Da Cutar Kwalara A Yemen Kananan Yara Ne

    Jun 14, 2017 05:29

    Asusun Tallafawa Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar sama da rabin mutane dubu 124 da suka kamu da cutar Kwalara a kasar Yemen, kananan yara ne, lamarin da ke kara sanya damuwa dangane da makomar kasar.

  • Cutar Kwakera Ta Kashe Mutane 789 A Yemen

    Cutar Kwakera Ta Kashe Mutane 789 A Yemen

    Jun 08, 2017 16:12

    Hukumar lafiya ta duniya ta ce mutane sama da dubu dari ne suka kamu da cutar amai da gudawa ko kuma kwalera a kasar Yemen.

  • Sojojin Yamen Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun Kai Hare-Hare Kan Sansanonin Saudiyya

    Sojojin Yamen Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun Kai Hare-Hare Kan Sansanonin Saudiyya

    Jun 03, 2017 06:56

    Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kai wasu jerin hare-haren daukan fansa kan sansanonin gamayyar sojin hayar masarautar Saudiyya a garuruwan Jizan da Najran na kasar Saudiyya.

  • MDD : Yemen Na Fuskantar Babbar Barazanar Yunwa

    MDD : Yemen Na Fuskantar Babbar Barazanar Yunwa

    May 31, 2017 05:51

    MDD ta nuna damuwa matuka akan halin da ake ciki kan matsalar kamamcin abunci a kasar Yemen.

  • Cutar Colera Ta Kara Yaduawa Har Da Kashi 50% A Kasar Yeman Sanadiyyar Yaki

    Cutar Colera Ta Kara Yaduawa Har Da Kashi 50% A Kasar Yeman Sanadiyyar Yaki

    May 24, 2017 06:23

    Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bada sanarwan cewa yawan wadanda suka kamu cutar Colera a kasar Yemen ya karu da kashi 50% sanadiyyar yakin da kasashen larabawa tare da jagorancin Saudia suke aiwatarwa a kasar.

  • Sharhi:Saudiya Da MDD Na Kokarin  Raba Kasar Yemen

    Sharhi:Saudiya Da MDD Na Kokarin Raba Kasar Yemen

    May 19, 2017 05:57

    Cikin wani bayyani da ta fitar majalisar Zartarwar Kungiyar Ansarullah ta Kasar Yemen ta dora alhakin mawuyacin halin da Al'ummar kasar ke ciki a kan kasar Saudiya da kwamitin tsaron MDD.

  • Mutane 115 Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Cutar Kwalera A Yemen

    Mutane 115 Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Cutar Kwalera A Yemen

    May 14, 2017 18:21

    Cutar Cholera ta lashe rayukan mutane 115 a kasar Yemen sannan wasu dubban kuma suna fama da cutar tun lokacin barkewansa a cikin watan Afrilun da ya gabata

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS