-
Sudan Ta yi Furuci Da Mutuwar Sojojinta A Kasar Yemen.
May 14, 2017 06:35Kakakin Sojan Kasar Sudan ya sanar a jiya asabar cewa an kashe sojojin kasar 2 a kasar Yemen.
-
Damuwarr WHO Kan Halin Da Ake Ciki A Yemen
May 14, 2017 05:50Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce halin da ake ciki a kasar Yemen ya wuce duk tunanin da ake, duba da yadda lamuran agaji ke kara dagulewa.
-
Mutanen Kasar Yemen Na Kara Fadawa Cikin Mawuyacin Hali Saboda Yaki
May 08, 2017 12:44Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Taimakawa Al'ummar Yemen Da Su ke cikin Mawuyacin hali.
-
Al-Qa'ida Ta Sanar Da Alakar Dake Tsakaninta Da Amurka Da Saudiyya Cikin Yakin Yemen
May 02, 2017 11:16Shugaban kungiyar Al-Qa'ida a kasar Yemen, Qasim al-Rimi, ya bayyana cewar a lokuta da dama dakarunsu suna fada kafada da kafada da dakarun sa kai da suke samun goyon bayan Amurka da Saudiyya da kuma magoya bayan tsohon shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur Hadi wajen yakan dakarun kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi.
-
Yemen : Jirgin Amurka Marar Direba Ya Hallaka 'Yan Al'Qaida 5
Apr 30, 2017 11:56Rahotanni daga Yemen na cewa 'yan ta'ddan Al'Qaida biyar en suka hallaka a yayin da wani jirgin yakin Amurka marar matuki ya kai hari kan motarsu a gabashin birnin Sanaa.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Karin Tallafi Don Yan Gudun Hijirar Yemen
Apr 25, 2017 11:51Majalisar dinkin duniya ta buakci karin taimako don tallafawa mutanen kasar Yemen wadanda suke fuskantar barazanar yunwa da karancin abinci.
-
Alhuthi: Amurka Da Isra'ila Ne Tushen Matsalolin Gabas Ta Tsakiya
Apr 24, 2017 07:01Jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana Amurka da Isra'ila a matsayin ummul haba'isin dukkanin matsalolin yankin gabas ta tsakiya.
-
'Yan Kasar Yemen Miliyan 17 Ne Ke Fuskantar Barazanar Yunwa.
Apr 23, 2017 18:03Hukumar Samar da abinci ta MDD ta sanar da cewa kasar Yemen na bukatar taimakon gaggauwa na tsabar kudi Dala biliyan daya da miliyan 200 domin magance matsalar abinci musaman ma a wuraren da aka fuskanci fari inda kimanin 'yan kasar miliyan 17 ke fuskantar barazanar yunwa.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Da Amurka Ta Yi Mata Na Aikewa Da Makamai Kasar Yemen
Apr 20, 2017 11:24Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan yayi watsi da zargin da Amurka ta ke yi wa Iran na cewa tana aikewa da makamai zuwa kasar Yemen yana mai cewa Amurka tana wannan zargin ne a daidai lokacin da take ci gaba da aikewa da makamai ga 'yan ta'adda da suke yaki a bangarori daban-daban na duniya ciki kuwa har da kasashen Siriya da Iraki.
-
An Hallaka Sojojin Saudiyya 12 A Yemen Bayan Harbo Wani Jirgin Yakinsu
Apr 19, 2017 11:16Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar alal akalla sojojin Saudiyya 12 ne suka hallaka bayan da dakarun kasar Yemen suka harbo wani jirgin yakin Saudiyya mai saukar ungulu samfurin Black Hawk da ke kai hare-hare cikin kasar Yemen din.