Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgi Mai Saukar Angulu Na Sojojin Saudiyya

    Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgi Mai Saukar Angulu Na Sojojin Saudiyya

    Apr 18, 2017 19:13

    A kalla Sojoji 13 ne su ka halaka saboda fadowar jirgin na Saudiyya a gundumar Ma'arib.

  • Dakarun Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona Da Irin Saudiyya Su 4

    Dakarun Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona Da Irin Saudiyya Su 4

    Apr 16, 2017 10:58

    Sojojin Yemen da dakarun sa kai da aka fi sani da dakarun 'yan Houthi sun sami nasarar hallaka wasu sojojin Saudiyya su 4 a wani hari da suka kai wani sansanin sojin Saudiyya din a yankin Jizan.

  • Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Da Na Kawayenta Fiye Da 100

    Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Da Na Kawayenta Fiye Da 100

    Apr 13, 2017 11:14

    Harin da sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar suka kaddamar kan sansanonin sojojin mamayar Saudiyya da ke yankin Mokha sun halaka sojojin mamayar Saudiyya fiye da 100.

  • Dakarun Kasar Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin Sojin Saudiyya

    Dakarun Kasar Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin Sojin Saudiyya

    Apr 12, 2017 11:54

    Sojojin Yamen da dakarun sa- kai na kasar sun yi luguden wuta kan sansanin sojin Saudiyya da ke lardin Jizan na kasar ta Saudiyya.

  • Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri A Yemen

    Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri A Yemen

    Apr 11, 2017 05:42

    Dan Yemen Guda Yayi shahada sanadiyar harin wuce gona da irin da kawancen Saudiya ya kai jiya Litinin a kan iyakar Jihar Sa'ada.

  • Ganawar Sarkin Saudiyyah Da Theresa May A Riyad

    Ganawar Sarkin Saudiyyah Da Theresa May A Riyad

    Apr 06, 2017 12:27

    Firayi ministan kasar Birtaniya Theresa May ta gana da sarkin kasar Saudiyya a yammacin jiya a fadar Yamama da ke birnin Riyad.

  • Yansandan Britania Za Su Binciki Laifuffukan Yaki Da Saudia Take Aikatawa A Yemen

    Yansandan Britania Za Su Binciki Laifuffukan Yaki Da Saudia Take Aikatawa A Yemen

    Apr 03, 2017 14:27

    Yansanda a yankin Scotlanda na kasar Britania sun fara bincike kan zargin tabka laifuffukan yaki da ake zargin saudia da aikatawa a kasar Yemen

  • Dakarun Houthi Na Kasar Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya Biyu A Kasar

    Dakarun Houthi Na Kasar Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya Biyu A Kasar

    Apr 02, 2017 04:54

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar wani kwararren maharbi daga nesa na dakarun Ansarullah na kasar ya sami nasarar bingide wasu sojojin Saudiyya guda biyu har lahira a kasar a wani hari da suka kai cikin kasar Saudiyyan.

  • Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 10 A Hare-Haren Da Suka Kai Kasar Yemen

    Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 10 A Hare-Haren Da Suka Kai Kasar Yemen

    Mar 29, 2017 17:03

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar mutane 10, kananan yara 8 da mata 2, sun rasa rayukansu kana wasu guda 4 kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da jiragen yakin Saudiyya suka kai lardin Sa'ada da ke arewa maso yammacin kasar Yemen din a yau Laraba.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Cewa: Kananan Yara Fiye 1400 Ne Aka Kashe A Yamen

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Sanar Da Cewa: Kananan Yara Fiye 1400 Ne Aka Kashe A Yamen

    Mar 28, 2017 05:36

    Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin jin kan bil-Adama ya sanar da cewa: Akalla kananan yara 1400 ne aka kashe sakamakon hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS