Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgi Mai Saukar Angulu Na Sojojin Saudiyya
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i19562-sojojin_yemen_sun_kakkabo_jirgi_mai_saukar_angulu_na_sojojin_saudiyya
A kalla Sojoji 13 ne su ka halaka saboda fadowar jirgin na Saudiyya a gundumar Ma'arib.
(last modified 2018-08-22T06:59:59+00:00 )
Apr 18, 2017 14:43 UTC
  • Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgi Mai Saukar Angulu Na Sojojin Saudiyya

A kalla Sojoji 13 ne su ka halaka saboda fadowar jirgin na Saudiyya a gundumar Ma'arib.

Kamfanin Dillancin Labarun Tasnim ya ambato cewa; Jirgin mai saukar angulu, ya fado  ne bayan kakkabo shi da makami mai linzami.

Da akwai kwamandojin sojoji na kasashen larabawan yankin tekun pasha a ciikin jirgin mai saukar angulu.

Bugu da kari, sojojin na Yemen sun kuma kai wasu hare-hare da manyan bindigogi a yankuna biyu da ke Jizan a kudancin Saudiyyar.

 A yankin Asir, na cikin Saudiyyar sojojin na Yemen sun tarwatsa wata motar soja.

Tare da cewa Saudiyya da taimakon Amurka da Birtaniya da sauran kasashen larabawan yankin tekun pasha suna