Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Yemen: Fiye Da Dalar Amurka Miliyan 130 Ne Bangaren Kiwon Lafiya Ya yi Asara Saboda Yaki.

    Yemen: Fiye Da Dalar Amurka Miliyan 130 Ne Bangaren Kiwon Lafiya Ya yi Asara Saboda Yaki.

    Mar 25, 2017 18:19

    Ma'aikatar kiwon lafiyar kasar Yemen ta ce; Hare-haren da Saudiyya ta ke jagoranta a kasar, ya jawo asara mai yawa a bangaren kwion lafiya.

  • Amnesty International Ta Soki Amurka Da Birtaniyya Saboda Take Hakkokin Bil'adama

    Amnesty International Ta Soki Amurka Da Birtaniyya Saboda Take Hakkokin Bil'adama

    Mar 23, 2017 16:33

    Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi gwamnatocin Amurka da Birtaniyya da yin karen tsaye ga hakkokin bil'adama a kasar Yemen sakamakon ci gaba da sayar wa kasar Saudiyya da makamai wadanda take amfani da su wajen kai hari kasar Yemen.

  • MDD ta bukaci gudanar da bincike kan kisan 'yan gudun hijra a kan tekun Yemen

    MDD ta bukaci gudanar da bincike kan kisan 'yan gudun hijra a kan tekun Yemen

    Mar 21, 2017 10:59

    Babban kwamishinan MDD kan 'yan gudun hijra ya bukaci gudanar da biincike kan kisan da aka yiwa 'yan kasar Somaliya 42 a kan tekun Yemen.

  • Gwamnatin Somaliya Ta Zargi Saudiyya Kan Kisan Gillan 'Yan Gudun Hijirar Kasar

    Gwamnatin Somaliya Ta Zargi Saudiyya Kan Kisan Gillan 'Yan Gudun Hijirar Kasar

    Mar 20, 2017 10:43

    Gwmanatin kasar Somaliya ta zargin gwamnatin kasar Saudiyya da kisan gillan da aka yi wa wasu 'yan gudun hijirar kasar a Tekun Yemen lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla 'yan gudun hijira 42.

  • Rundunar Sojin Yemen Ta Mayar Da Martani Da Makamin Ballastic A Kan Riyadh

    Rundunar Sojin Yemen Ta Mayar Da Martani Da Makamin Ballastic A Kan Riyadh

    Mar 19, 2017 06:39

    Sakamakon ci gaba da kaddamar da hare-hare ta sama da kasa da ruwa da sojojin Saudiyyah ke yi a kan kasar Yemen, sojojin kasar tare da dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun mayar da martani ta hanyar harba makami mai linzami na ballastic a kan sansanin sojin Saudiyyah.

  • Shugaban Amurka Ya Bada Umurnin Kara Zafafa Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Shugaban Amurka Ya Bada Umurnin Kara Zafafa Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen

    Mar 15, 2017 11:08

    Shugaban kasar Amurka ya bada umurni ga Ma'aikatar tsaron Amurka ta "Pentagon" kan kara daukan matakan zafafa kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.

  • An Soki Lamirin Kasashen Duniya Kan Sanya Ido A Kan Hare-Haren Saudiyya A Yemen

    An Soki Lamirin Kasashen Duniya Kan Sanya Ido A Kan Hare-Haren Saudiyya A Yemen

    Mar 13, 2017 19:26

    Ministan harkokin nwajen gwamnatin ceton kasa a Yemen ya yi kakkausar suka dangane da yadda kasashen duniya suka zura idanu suna kallon kisan kiyashin da Saudiyyah take yi kan al'ummar kasar Yemen.

  • Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kai Hari A Kan Kasuwar Garin Al-khunah Na Yemen

    Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kai Hari A Kan Kasuwar Garin Al-khunah Na Yemen

    Mar 11, 2017 06:44

    Jiragen yakin kasar saudiyyah sun yi ruwan bama-bamai a kan kasuwar birnin Alkhunah da ke cikin gundumar Hudaidah na kasar Yemen, inda suka kashe fararen hula akalla 16 tare da jikkata wasu da dama.

  • Yemen: Sojojin Kasar Yemen sun sake kwace yankunan da su ke karkashin ikon 'yan koren Saudiyya.

    Yemen: Sojojin Kasar Yemen sun sake kwace yankunan da su ke karkashin ikon 'yan koren Saudiyya.

    Mar 10, 2017 12:43

    A jiya alhamis ne sojojin kasar ta Yemen su ka kwace wani yanki da ke gundumar Ma'arib daga hannun 'yan koren Saudiyya.

  • Al'ummar Yemen Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Allah Wadai Da Saudiyya

    Al'ummar Yemen Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Allah Wadai Da Saudiyya

    Mar 04, 2017 05:52

    Dubun dubatan mutanen kasar Yemen din suka fito kan titunan babban birnin kasar, wato Sana'a don gudanar da wata gagarumar zanga-zangar Allah wadai da kasar Saudiyya saboda ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da take kai wa kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS